Results for rendered translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

then he rendered them as stubble devoured.

Hausa

sa'an nan ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so he rendered them like straw eaten up?

Hausa

sa'an nan ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

– this city wherein you have been rendered violable–

Hausa

alhãli kai kanã mai sauka a cikin wannan gari.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god rendered sufficient support to the believers in fighting.

Hausa

allah ya isar wa mũminai daga barin yãƙi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

say, "yes, and you will be [rendered] contemptible."

Hausa

ka ce: "na'am alhãli kuwa kunã ƙasƙantattu."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

it spared nothing it came upon, but rendered it like decayed ruins.

Hausa

bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa, fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasũsuwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

who hath fed them against hunger; and hath rendered them secure from fear.

Hausa

wanda ya ciyar da su (ya hana su) daga yunwa, kuma ya amintar da su daga wani tsõro.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do not set up any other god with allah lest you are rendered humiliated and helpless.

Hausa

kada ka sanya wani abin bautawa na daban tãre da allah har ka zauna kana abin zargi, yarɓaɓɓe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

that is because they disliked what allah revealed, so he rendered worthless their deeds.

Hausa

wannan, sabõda lalle sũ, sun ƙi abin da allah ya saukar dõmin haka ya ɓata ayyukansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for the unbelievers, they will suffer misfortunes, and their deeds will be rendered ineffective.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta, to, ruɓushi ya tabbata a gare su, kuma (allah) ya ɓatar da ayyukansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

for indeed it is not the eyes that are blinded; it is rather the hearts in the breasts that are rendered blind.

Hausa

dõmin lalle ne idãnun ba su makanta, amma zukãta waɗanda ke a cikin ƙirãza sũ ke makanta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

those have not believed, so allah has rendered their deeds worthless, and ever is that, for allah, easy.

Hausa

waɗannan, ba su yi ĩmani ba, sabõda hakaallah ya ɓãta ayyukansu. kuma wannan ya kasance mai sauƙi ga allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

worship god who has rendered the earth as a floor for you and the sky as a dome for you and has sent water down from the sky to produce fruits for your sustenance.

Hausa

wanda ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma sama gini, kuma ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya fitar da abinci daga 'ya'yan itãce game da shi, sabõda ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he rendered thanks to allah for his bounties so that allah chose him (for his favours) and directed him to the right way.

Hausa

mai gõdiya ga ni'imominsa (allah), ya zãɓe shi, kuma ya shiryar da shi zuwa ga tafarki madaidaici.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for the ship, it belonged to poor people working on the sea. i rendered it imperfect because behind them there was a king who was taking every ship by brutal force.

Hausa

"amma jirgin, to, ya zama na waɗansu matalauta ne sunã aiki a cikin tẽku, sai na yi niyyar in aibanta shi, alhãli kuwa wani sarki ya kasance a gaba gare su, yanã karɓẽwar kõwane jirgi (lãfiyayye) da ƙwãce.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

those who are [themselves] faithless and bar [others] from the way of allah—he has rendered their works fruitless.

Hausa

waɗanda suka kãfirta kuma suka kange mutãne daga tafarkin allah, (allah) ya ɓatar da ayyukansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

raise not your voices above the voice of the prophet (saw), nor speak aloud to him in talk as you speak aloud to one another, lest your deeds may be rendered fruitless while you perceive not.

Hausa

kada ku ɗaukaka saututtukanku bisa sautin annabi, kuma kada ku bayyana sauti gare shi a magana, kamar bayyanãwar sãshenku ga sãshe, dõmin kada ayyukanku su ɓãci, alhãli kuwa kũ ba ku sani ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and (as for) those who dispute about allah after that obedience has been rendered to him, their plea is null with their lord, and upon them is wrath, and for them is severe punishment.

Hausa

kuma waɗannan da ke jãyayya a cikin al'amarin allah daga bãyan an karɓa masa, hujjarsu ɓãtãcciya ce a wurin ubangijinsu, kuma akwai fushi a kansu, kuma sunã da wata azãba mai tsanani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,891,550,972 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK