From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
repentance
. i seek the forgiveness of allah and repent to him.
Last Update: 2024-05-01
Usage Frequency: 1
Quality:
turn to him in repentance.
sai ku nẽme shi gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he was ever turning in repentance.
lalle, shi, mai mayar da al'amari ga allah ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we turn in repentance to our lord".
lalle, mũ (ba mu yanke ƙauna ba) zuwa ga ubangijinmu, mãsu kwaɗayi ne."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
repent to god with sincere repentance.
ku kõma zuwa ga allah kõmawar gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
turn to allah with sincere repentance!
ku kõma zuwa ga allah kõmawar gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
believers, turn to god in sincere repentance.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku kõma zuwa ga allah kõmawar gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
i trust him and turn to him in repentance.
a gare shi na dõgara, kuma zuwa gare shi na wakkala."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
believers, turn to allah in sincere repentance.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku kõma zuwa ga allah kõmawar gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
seek forgiveness from him and turn to him in repentance.
shĩ ne ya ƙãga halittarku daga ƙasa, kuma ya sanya ku mãsu yin kyarkyara a cikinta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
seek forgiveness from your lord and turn to him in repentance.
"kuma ku nẽmi ubangijinku gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
o you who believe, turn to god truly in repentance.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku kõma zuwa ga allah kõmawar gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ask the forgiveness of your lord and turn to him in repentance.
"kuma ku nẽmi ubangijinku gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
in him do i trust and to him do i turn in repentance.
wancan shĩ ne allah ubangijĩna, a gare shi na dõgara, kuma zuwa gare shi nake mayar da al'amarĩna.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"and ask forgiveness of your lord and turn unto him in repentance.
"kuma ku nẽmi ubangijinku gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and whoso turneth not in repentance, such are evil-doers.
kuma wanda bai tũba ba, to, waɗannan sũ ne azzãlumai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
have fear of god; god accepts repentance and is all-merciful.
kuma ku bi allah da taƙawa. lalle allah mai karɓar tũba ne, mai jin ƙai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed, it is he who is the accepting of repentance, the merciful.
lalle ne shi, shĩ ne mai karɓar tũba, mai jin ƙai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
glorify your lord with praise and ask him for forgivenes. he accepts repentance.
to, ka yi tasbihi game da gõde wa ubangijinka, kuma ka nẽme shi gafara, lalle shi (ubangijinka) ya kasance mai karɓar tũba ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and fear allah; indeed, allah is accepting of repentance and merciful.
kuma ku bi allah da taƙawa. lalle allah mai karɓar tũba ne, mai jin ƙai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: