From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
whoever is patient and forgiving, acts with great courage and resolution.
kuma lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da allah ke so).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if you remain patient and god-fearing this indeed is a matter of great resolution.
kuma idan kun yi haƙuri, kuma kuka yi taƙawa, to lalle ne, wannan yana daga manyan al'amurra.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we had commanded adam before, but he disregarded it: we found him lacking in resolution.
kuma lalle, haƙĩƙa, mun yi alkawari zuwa ga Ãdamu a gabãnin wannan, sai ya manta, kuma ba mu sãmi ƙarfin zũciya a gare shiba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
bear thou then with patience even as the apostles, endued with resolution bear with patience, and seek not to hasten on for them.
sabõda haka, ka yi haƙuri kamar yadda mãsu ƙarfin niyya daga manzanni suka yi haƙuri. kuma kada ka yi musu gaggãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but indeed if any show patience and forgive, that would truly be an exercise of courageous will and resolution in the conduct of affairs.
kuma lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da allah ke so).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
on february 18, 2020, zhou, et al., reported the cryo-em structure of the full-length human ace2 at 2.9 Å resolution in complex with the amino acid transporter b0at1.
a ranar 18 ga watan fabrairu, 2020, zhou, et al, sun ba da rahoton tsarin cryo-em na cikakken ace2 na dan adam a ƙudurin 2.9 Å ƙuduri cikin hadadden mai ɗaukar amino acid b0at1.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality: