From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
are ye rewarded aught save what ye did?
ko zã a sãka muku fãce da abin da kuka kasance kũnã aikatãwa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and be rewarded but only for what you had done,
kuma bã zã a sãka muku ba fãce da abin da kuka kasance kunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have the unbelievers been rewarded for what they did?
shin an sãka ma kãfirai abin da suka kasance suna aikatawa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and be rewarded only according to your deeds."
kuma bã zã a sãka muku ba fãce da abin da kuka kasance kunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
have the unbelievers been rewarded what they were doing?
shin an sãka ma kãfirai abin da suka kasance suna aikatawa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then he will be rewarded for it the fullest reward.
sa'an nan a sãka masa da sakamako wanda yake mafi cikar ma'auni?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
can they ever be rewarded for anything but what they did?
shin, ana saka musu, fãce da abin da suka kasance suna aikatãwa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed i have rewarded them today for their patience.
lalle ne nĩ inã sãka musu a yau, sabõda abin da suka yi wa haƙuri.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
should you be rewarded for anything else but what you did?"
shin, anã sãka muku fãce da abin da kuka kasance kuna aikatãwa?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
how else can you be rewarded except according to your deeds?'
shin, anã sãka muku fãce da abin da kuka kasance kuna aikatãwa?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and no one has with him any boon for which he should be rewarded,
alhãli bãbu wani mai wata ni'ima wurinsa wadda ake nẽman sakamakonta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the infidels have indeed been rewarded for that which they had been doing.
shin an sãka ma kãfirai abin da suka kasance suna aikatawa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do they expect to be rewarded with anything except what they used to do?
shin, ana saka musu, fãce da abin da suka kasance suna aikatãwa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who are mindful of their lord will be rewarded with gardens of bliss.
lalle ne mãsu taƙawa nã da a wurin ubangijinsu, gidãjen aljanna na ni'ima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
however, fasting is better and will be rewarded. would that you knew this!
kuma ku yi azumi (da wahalar) ne mafi alhẽri a gare ku idan kun kasance kuna sani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he rewarded them for their patience with a garden and [garments of] silk,
kuma ya sãka musu sabõda haƙurin da suka yi, da aljanna da tufãfin alharini.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
i have rewarded them this day for their steadfastness, and it is they who have triumphed."
lalle ne nĩ inã sãka musu a yau, sabõda abin da suka yi wa haƙuri. dõmin lalle ne sũ sũ ne mãsu sãmun babban rabo.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
but those who believe and do good deeds shall be rewarded with gardens watered by flowing rivers.
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and not [giving] for anyone who has [done him] a favor to be rewarded
alhãli bãbu wani mai wata ni'ima wurinsa wadda ake nẽman sakamakonta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
anyone who commits evil will be rewarded accordingly. he will not find any protector or patron for himself besides god.
wanda ya aikata mummunan aiki zã a sãka masa da shi kuma bã zai sãmi wani masõyi ba, baicin allah, kuma bã zai sãmi mataimaki ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: