Results for ritual translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

i want to do money ritual

Hausa

Last Update: 2024-03-23
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and (finally) those who do not miss their ritual - prayers at the prescribed times;

Hausa

kuma waɗanda suke, a kan sallarsu, mãsu tsarẽwa ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and unto every community we appointed a ritual, that they mention the name of allah over the beast cattle wherewith he hath provided them: and your god is one god, so unto him submit.

Hausa

kuma ga kõwace al'umma mun sanya ibãdar yanka, dõmin su ambaci sũnan allah a kan abin da ya azurta su da shi daga dabbõbin ni'ima. sa'an nan kuma abin bautawarku abin bautawa ne guda, sai ku sallama masa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and for every nation have we appointed a ritual, that they may mention the name of allah over the beast of cattle that he hath given them for food; and your god is one god, therefor surrender unto him.

Hausa

kuma ga kõwace al'umma mun sanya ibãdar yanka, dõmin su ambaci sũnan allah a kan abin da ya azurta su da shi daga dabbõbin ni'ima. sa'an nan kuma abin bautawarku abin bautawa ne guda, sai ku sallama masa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if you are in the state of ritual impurity, purify yourselves (by taking a bath). but if you are either ill, travelling, have satisfied a want of nature or have had contact with women and find no water then have recourse to clean earth and wipe your faces and your hands therewith.

Hausa

kuma idan kun kasance mãsu janaba, to, ku yi tsarki, kuma idan kun kasance majinyata, kõ kuwa a kan tafiya, kõ kuwa ɗaya daga gare ku ya zo daga kãshi, kõ kuka yi shãfayyar junã da mãtã, sa'an nan ba ku sãmi ruwa ba to ku yi nufin wuri mai kyau, sa'an nan ku yi shãfa ga fuskõkinku da hannuwanku daga gare shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,927,602,747 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK