From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
we kept them in his service.
kuma mun kasance mãsu tsaro a gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
i have chosen you for my service.
"kuma na zãɓe ka dõmin kaina."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
i have chosen thee for my service;
"kuma na zãɓe ka dõmin kaina."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and be devoted to your lord's service.
kuma zuwa ga ubangijinka ka yi kwaɗayi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
you do not seek from them any recompense for your service.
kuma bã ka tambayar su wata lãdã a kansa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"and i have prepared thee for myself (for service)"..
"kuma na zãɓe ka dõmin kaina."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"and we are verily ranged in ranks (for service);
"kuma lalle mu, haƙĩƙa, mũ ne mãsu yin sahu-sahu (dõmin ibãda)."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
enjoin on your people service to god, and be yourself constant in it.
kuma ka umurci iyãlanka da salla, kuma ka yi haƙuri a kanta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! those who scorn my service, they will enter hell, disgraced.
lalle waɗannan da ke kangara daga barin bauta mini, za su shiga jahannama sunã ƙasƙantattu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
restaurants, transportation and other establishments refusing service to non-chinese citizens
gidajen cin abinci, sufuri da sauran wuraren da ba a yarda da hidimta wa ba 'yan asalin china ba
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
so we subjugated the wind to his service which carried his merchandise wheresoever he wished;
sabõda haka muka hõre masa iska tanã gudu da umurninsa, tãna tãshi da sauƙi, inda ya nufa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when mankind are mustered, shall be enemies to them, and shall deny their service.
kuma idan aka tãra mutãne sai su kasance maƙiya a gare su, alhãli sun kasance mãsu ƙi ga ibãdarsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
perform the pilgrimage and holy visit ('umra, to makkah) in the service of god.
kuma ku cika hajji da umra dõmin allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is a sufficient witness between us and you; assuredly we were heedless of your service.'
"to, kuma allah yã isa zama shaida a tsakãninmu da tsakãninku. haƙĩƙa mun kasance ba mu san kõme ba na bautãwarku a gare mu!"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and he placed at your service whatever is in the heavens and whatever is on earth—all is from him.
kuma ya hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa, gabã ɗaya daga gare shi yake.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
abraham was the man whom we chose for our service in this world, and in the next world he shall be among the righteous.
kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun zãɓe shi, a cikin dũniya, kuma lalle ne shi, a cikin lãhira, haƙĩƙa, yana daga sãlihai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
[abraham] said, "indeed, i will emigrate to [the service of] my lord.
kuma ibrãhĩm ya ce: "lallenĩ mai ƙaura ne zuwa ga ubangijina.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
accept (this service) from us: for thou art the all-hearing, the all-knowing.
ka karɓa daga gare mu, lalle ne kai, kai ne mai ji, mai sani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and maketh the sun and the moon, constant in their courses, to be of service unto you, and hath made of service unto you the night and the day.
kuma ya hõrẽ muku rãnã da watã sunã madawwama biyu, kuma ya hõrẽ muku dare da wuni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have you not seen that allah has subjected to your service all that is in the heavens and on the earth and has abundantly bestowed upon you all his bounties, both visible and invisible?
ashe, ba ku gani ba, cẽwa allah yã hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasã, kuma ya zuba ni'imõminsa a kanku, bayyanannu da ɓõyayyu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: