From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
we shall give them fruits and meat as they desire.
kuma muka yalwata musu 'ya'yan itãce da nãma irin wanda suke marmari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
thy lord shall give thee, and thou shalt be satisfied.
kuma lalle ne, ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we shall give worldly gains to whoever wants them.
kuma wanda yake nufin sakamakon dũniya muna bã shi daga gare ta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we shall give them fruits and meats, and what they desire.
kuma muka yalwata musu 'ya'yan itãce da nãma irin wanda suke marmari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we shall increasingly give them fruit and meat such as they desire.
kuma muka yalwata musu 'ya'yan itãce da nãma irin wanda suke marmari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is the paradise which we shall give the cautious worshipers to inherit.
wancan aljannar ce wadda muke gãdar da wanda ya kasance mai aiki da taƙawa daga bãyina.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say: shall i give you glad tidings of things far better than those?
ka ce: shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
give thanks to him, to him you shall return'
zuwa gare shi ake mayar da ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and presently thy lord shall give unto thee so that thou shalt be be well-pleased.
kuma lalle ne, ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is he who gave you life, then he shall make you dead, then he shall give you life.
kuma shĩ ne wanda ya rãya ku, sa'an nan kuma yanã matar da ku, sa'an nan kuma yanã rãyar da ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so their works are in vain, and we shall give them no weight on the day of resurrection.
sabõda haka bã zã mu tsayar musu da awo ba a rãnar ¡iyãma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and soon will your lord give you so that you shall be well pleased.
kuma lalle ne, ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if you do not give this up, i shall stone you to death.
lalle ne, idan ba ka hanu ba, haƙĩ ƙa, zan jẽfe ka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(say): "if they keep to the right path we shall give them water in abundance to drink
"kuma dã sun tsayu sõsai a kan hanya, dã lalle mun shãyar da su ruwa mai yawa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
i shall give them respite, however, my plan is so strong that they will never be able to escape from it.
ina jinkirtã musu, lalle kaidina mai ƙarfi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but we will show the unbelievers the truth of all that they did, and we shall give them the taste of a severe penalty.
to, lalle zã mu bã da lãbãri ga waɗanda suka kãfirta game da abin da suka aikata, kuma lalle munã ɗanɗana musu daga azãba, mai kauri.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
forgive us our sins." we shall forgive you your sins and we shall give abundance to those who do good."
san nan ku ci daga gareta, idan kuka so, bisa wadata, kuma ku shiga ƙofa kuna masu tawalu'i, kuma ku ce; "kãyar da zunubai" mu gãfarta muku laifukanku, kuma zã mu ƙãra wa mãsu kyautatawa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
some of them made a covenant with god: "if you give us in your bounty we shall give alms and be upright."
kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa allah alkawari, "lalle ne idan ya kãwo mana daga falalarsa, haƙĩƙa, munãbãyar da sadaka, kuma lalle ne munã kasancẽwa, daga sãlihai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
satan replied: 'give me respite till the day they shall be raised.'
ya ce: "ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar da su."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
(there will be other) nations unto whom we shall give enjoyment a long while and then a painful doom from us will overtake them.
da waɗansu al'ummõmi da zã mu jiyar da su dãɗi, sa'an nan kuma azãba mai raɗaɗi ta shafe su daga gare mu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting