Results for siblings translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

convey my regards to your siblings/ family

Hausa

hausa

Last Update: 2024-07-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do not ally yourselves with your parents and your siblings if they prefer disbelief to belief.

Hausa

kada ku riƙi ubanninku da 'yan'uwanku masõya, idan sun nũna son kãfirci a kan ĩmãni.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if the siblings are men and women, the male receives the share of two females.”

Hausa

kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if he has siblings, to his mother a sixth after any bequest he had bequeathed, or any debt.

Hausa

sa'an nan idan 'yan'uwa sun kasance gare shi, to, uwarsa tana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida) daga bayan wasiyya wadda ya yi kõ kuwa bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if he has siblings, his mother gets one-sixth. after fulfilling any bequest and paying off debts.

Hausa

sa'an nan idan 'yan'uwa sun kasance gare shi, to, uwarsa tana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida) daga bayan wasiyya wadda ya yi kõ kuwa bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and of their ancestors, and their descendants, and their siblings—we chose them, and guided them to a straight path.

Hausa

kuma daga ubanninsu, da zũriyarsu, da 'yan'uwansu, kuma muka zãɓe su, kuma muka shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if there are two sisters, they shall receive twothirds of what he leaves, if there are siblings, men and women, for a male like the share of two females.

Hausa

sa'an nan idan ('yan'uwa mãtã) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari. kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if a man or woman is inherited by siblings and has a brother or a sister, then each of them shall receive a sixth; but if they are more than that, then they shall share in one third, after [paying off] any bequest he may have made or any debt [he may have incurred] without prejudice.

Hausa

idan wani namiji ya kasance ana gãdon sa bisa kalãla, ko kuwa wata mace alhãli kuwa yana da ɗan'uwa kõ 'yar'uwa to, kõwane ɗaya daga cikinsu yana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida), sai idan sun kasance mafi yawa daga wannan, to, sũ abõkan tãrayya ne a cikinsulusi (ɗaya bisa uku), daga bãyan wasiyya wadda aka yi kõ kuma bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,906,586,132 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK