From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and there are those who bury gold and silver and spend it not in the way of allah: announce unto them a most grievous penalty-
kuma waɗanda suke taskacẽwar zĩnãriya da azurfa, kuma bã su ciyar da ita a cikin hanyar allah, to, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi.
and were it not for that all people be on one religion, we would have made for the disbelievers of the most gracious, roofs and stairs of silver which they would climb.
kuma bã dõmin mutane su kasance al'umma ɗaya ba, lalle ne, dã mun sanya wa mãsu kãfircẽ wa mai rahama, a gidãjensu, rufi na azurfa, kuma da matãkalai, ya zama a kanta suke tãƙãwa.