From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
so pray to your lord and sacrifice [to him alone].
saboda haka, ka yi salla dõmin ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
pray to your lord and sacrifice to him alone.
saboda haka, ka yi salla dõmin ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so pray to your lord and sacrifice.
saboda haka, ka yi salla dõmin ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so pray unto thy lord and sacrifice.
saboda haka, ka yi salla dõmin ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:
therefore turn in prayer to your lord and sacrifice (to him only).
saboda haka, ka yi salla dõmin ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so pray to your lord, and sacrifice [the sacrificial camel].
saboda haka, ka yi salla dõmin ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so pray to him, devoting your religion to him.
sabõda haka ku kira shi, kunã mãsu tsarkake addini a gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so pray to him, making religion pure for him [only].
sabõda haka ku kira shi, kunã mãsu tsarkake addini a gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
remember the name of the lord, and pray to him.
kuma ya ambaci sũnan ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say, "do you dispute with us about god, while he is our lord and your lord? we have our actions and you have your actions. we are devoted to him alone.
ka ce: shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin allah, alhãli kuwa shi ne ubangijinmu kuma ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mũ, a gare shi, mãsu tsarkakẽwane?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
say (unto the people of the scripture): dispute ye with us concerning allah when he is our lord and your lord? ours are our works and yours your works. we look to him alone.
ka ce: shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin allah, alhãli kuwa shi ne ubangijinmu kuma ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mũ, a gare shi, mãsu tsarkakẽwane?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"of no profit will be my counsel to you, much as i desire to give you (good) counsel, if it be that allah willeth to leave you astray: he is your lord! and to him will ye return!"
"kuma nasĩhãta bã zã ta amfãne ku ba, idan nã yi nufin in yi muku nasĩha, idan allah yakasance yanã nufin ya halaka ku. shĩ ne ubangijinku, kuma zuwa gare shi ake mayar da ku."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
then extol the praise of your lord and pray to him for forgiveness. for he indeed is ever disposed to accept repentance.
to, ka yi tasbihi game da gõde wa ubangijinka, kuma ka nẽme shi gafara, lalle shi (ubangijinka) ya kasance mai karɓar tũba ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
when the human being is afflicted with hardship, he starts to pray to his lord and turns to him in repentance. when god grants him a favor, he forgets the hardship about which he had prayed to god and starts to consider equal to god things that lead him astray from his path.
kuma idan wata cũta ta shãfi mutum, sai ya kira ubangijinsa, yanã mai mai da al'amari zuwa gare shi, sa'an nan idan ya jũyar da cũtar da ni'ima ta daga gare shi, sai ya manta da abin da ya kasance yanã kira zuwa gare shi a gabãnin haka, kuma ya sanya wa allah waɗansu abõkan tarẽwa dõmin ya ɓatar (da su) daga hanyarsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say (o muhammad peace be upon him to the jews and christians), "dispute you with us about allah while he is our lord and your lord? and we are to be rewarded for our deeds and you for your deeds. and we are sincere to him in worship and obedience (i.e. we worship him alone and none else, and we obey his orders)."
ka ce: shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin allah, alhãli kuwa shi ne ubangijinmu kuma ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mũ, a gare shi, mãsu tsarkakẽwane?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
say: "why do you dispute with us about god when he is equally your lord and our lord? to us belong our actions, to you yours; and we are true to him."
ka ce: shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin allah, alhãli kuwa shi ne ubangijinmu kuma ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mũ, a gare shi, mãsu tsarkakẽwane?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
he said: surely he has been unjust to you in demanding your ewe (to add) to his own ewes; and most surely most of the partners act wrongfully towards one another, save those who believe and do good, and very few are they; and dawood was sure that we had tried him, so he sought the protection of his lord and he fell down bowing and turned time after time (to him).
kuma lalle ne mãsu yawa daga abõkan tarayya, haƙiƙa, sãshensu na zambatar sãshe fãce waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai." kuma dãwũda ya tabbata cẽwa mun fitine shi ne, sabõda haka, ya nẽmi ubangijinsa gãfara, kuma ya fãɗi yanã mai sujada, kuma ya mayar da al'amari ga allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
say: 'would you dispute with us about allah, who is our lord and your lord? our deeds belong to us and your deeds belong to you. we are sincere to him'
ka ce: shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin allah, alhãli kuwa shi ne ubangijinmu kuma ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mũ, a gare shi, mãsu tsarkakẽwane?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he said: o my people! have you considered if i have a clear proof from my lord and he has given me a goodly sustenance from himself, and i do not desire that in opposition to you i should betake myself to that which i forbid you: i desire nothing but reform so far as i am able, and with none but allah is the direction of my affair to a right issue; on him do i rely and to him do i turn:
kun gani idan no kasance a kan hujja bayyananniya daga ubangijina, kuma ya azurta nĩ da arzikimai kyãwo daga gare shi? kuma bã ni nufin in sãɓa muku zuwa ga abin da nake hana ku daga gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: