From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
source:
the destination url of a job
Last Update: 2011-10-23
Usage Frequency: 1
Quality:
source orientation
phonon:: mmf:: effectfactory
Last Update: 2011-10-23
Usage Frequency: 1
Quality:
you were a source of hope to us before this.
haƙĩƙa, kã kasance a cikinmu, wanda ake fatan wani alhẽri da shi a gabãnin wannan.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a source of enjoyment for you and for your animals.
domin jiyarwa dãɗi a gare ku, kuma ga dabbõbinku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and it is surely a source of grief for the unbelievers.
kuma lalle ne shi (alƙarãni) wallahi baƙin ciki ne ga kãfirai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and it is with us, in the source book, sublime and wise.
kuma lalle, shĩ, a cikin uwar littãfi a wurin mu, haƙĩƙa, maɗaukaki ne, bayyananne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have they not been created from some source, or are they themselves the creators?
shin, an halitta su ne bã daga kõme ba, kõ kuwa sũ ne mãsu yin halitta?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
no common ancestor for targets and source of transition from state '%1 '
qregexp
Last Update: 2011-10-23
Usage Frequency: 1
Quality:
and they took, besides god, other gods, to be for them a source of strength.
kuma suka riƙi gumãka, baicin allah, dõmin su kãsance mataimaka a gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god abolishes whatever he wills, and he affirms. with him is the source of the scripture.
allah yanã shafe abin da yake so, kuma yanã tabbatarwa kuma a wurinsa asalin littãfin yake.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they have taken gods besides allah, that they should be to them a source of strength;
kuma suka riƙi gumãka, baicin allah, dõmin su kãsance mataimaka a gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and (on the day of judgment) this will be a great source of regret for the unbelievers.
kuma lalle ne shi (alƙarãni) wallahi baƙin ciki ne ga kãfirai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and god will provide for him from an unexpected source; god suffices for anyone who puts his trust in him.
kuma ya arzũta shi daga inda bã ya zato. kuma wanda ya dõgara ga allah, to, allah ne ma'ishinsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but they will not remember, unless god wills. he is the source of righteousness, and the source of forgiveness.
kuma bã zã su tuna ba fãce idan allah ya so, shi ne ya cancanta a bi shi da taƙawa kuma ya cancanta ga ya yi gãfara.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah effaceth what he will, and establisheth (what he will), and with him is the source of ordinance.
allah yanã shafe abin da yake so, kuma yanã tabbatarwa kuma a wurinsa asalin littãfin yake.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the building which they have built will never cease to be a source of deep disquiet in their hearts, until their hearts are cut to pieces.
gininsu, wanda suka gina, bã zai gushe ba yanã abin shakka a cikin zukãtansu fãce idan zukãtansu sun yanyanke.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
in fact, bats are the direct source of human pathogenic viruses including rabies virus, ebola virus, nipah virus and hendra virus.
hakika, jemagu sune tushen kai tsaye na ƙwayoyin cuta na mutum wanda ya haɗa da kwayar cutar rabies, ƙwayar cutar ebola, ƙwayar cutar nipah da ƙwayar cutar hendra.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
the people of the pharaoh picked him up (without realizing) that he would become their enemy and a source of their sorrow.
sai mutãnen fir'auna suka tsince shi, dõmin ya kasance maƙiyi da baƙin ciki a gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
after destroying the people of the ancient towns we gave the book to moses to be a source of knowledge, a guidance, and mercy for mankind so that perhaps they would take heed.
kuma lalle ne haƙĩƙa, mun bai wa mũsã littãfi daga bãyan mun halakar da ƙarnõnin farko, dõmin su zama abũbuwan kula ga mutãne, da shiriya da rahama, tsammãninsu sunã tunãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the building which they have built will ever continue to be a source of disquiet in their hearts, except that their hearts get cut into pieces; and allah is knowing, wise.
gininsu, wanda suka gina, bã zai gushe ba yanã abin shakka a cikin zukãtansu fãce idan zukãtansu sun yanyanke. kuma allah ne masani, mai hikima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: