From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
for those who can fast only with extreme difficulty, there is a way to compensate -- the feeding of a needy person.
kuma a kan waɗanda suke yin sa da wahala akwai fansa; ciyar da matalauci, sai dai wanda ya ƙãra alhẽri to, shi ne mafi alhẽri a gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"never did i say to them aught except what you (allah) did command me to say: 'worship allah, my lord and your lord.' and i was a witness over them while i dwelt amongst them, but when you took me up, you were the watcher over them, and you are a witness to all things. (this is a great admonition and warning to the christians of the whole world).
"ban faɗa musu ba fãce abin da ka umurce ni da shi; watau: 'ku bauta wa allah ubangijina kuma ubangijinku;' kuma nã kasance mai shaida a kansu matuƙar nã dawwama a cikinsu, sa'an nan a lõkacin da ka karɓi raina kã kasance kai ne mai tsaro a kansu, kuma kai, a kan dukkan kõme, halartacce ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.