Results for subdued translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

they will be subdued by iron rods.

Hausa

kuma sunã da waɗansu gwalmõmin dũka na baƙin ƙarfe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

their eyes subdued, shame will cover them.

Hausa

su fito da idãnu ƙasƙantattu, wulãkanci yana rufe su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we subdued them for them. some they ride, and some they eat.

Hausa

kuma muka hõre su, sabõda su, sabõda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

thus he subdued them to you, that you may glorify god for guiding you.

Hausa

kamar haka ya hõre su sabõda ku dõmin ku girmama allah sabõda shiriyar da ya yi muku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

it is not for a prophet to take prisoners before he has subdued the land.

Hausa

bã ya kasancewa ga wani annabi, kãmammu su kasance a gare shi sai (bãyan) yã zubar da jinainai a cikin ƙasa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

no apostle should take captives until he has battled and subdued the country.

Hausa

bã ya kasancewa ga wani annabi, kãmammu su kasance a gare shi sai (bãyan) yã zubar da jinainai a cikin ƙasa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we have subdued them unto them so that some of them they have for riding and some they eat.

Hausa

kuma muka hõre su, sabõda su, sabõda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we have subdued these to them, and some of them they ride and some of them they eat;

Hausa

kuma muka hõre su, sabõda su, sabõda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and have subdued them unto them, so that some of them they have for riding, some for food?

Hausa

kuma muka hõre su, sabõda su, sabõda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we subdued the strongly raging wind to solomon which blew at his bidding towards the land we blessed.

Hausa

kuma (muka hõre) wa sulaimãn iska mai tsananin bugãwa, tanã gudãna da umuruinsa zuwa ga ƙasar nan wadda muka sanya albarka a cikinta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we have subdued them unto them, so that some of them they have for riding and on some of them they feed?

Hausa

kuma muka hõre su, sabõda su, sabõda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you ask them, "who has created the heavens and the earth and has subdued the sun and moon?"

Hausa

lalle idan ka tambaye su: "wãne ne ya halitta sammai da ƙasã kuma ya hõre rãnã da watã?"

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and we subdued many devils who dived (into the sea) for him and carried out other jobs besides that.

Hausa

kuma daga shaiɗannu (mun hõre) wanda ke nutso sabõda shi. kuma sunã yin wani aiki baicin wancan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and subjugated the sun and moon for you so that they perform their tasks diligently; and subdued the night and day for your service.

Hausa

kuma ya hõrẽ muku rãnã da watã sunã madawwama biyu, kuma ya hõrẽ muku dare da wuni.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

except those who were forcibly subdued among men, and the women and children, unable to devise a plan and unaware of the way.

Hausa

fãce waɗanda aka raunana daga maza da mãtã da yãra waɗanda bã su iya yin wata dabãra, kuma bã su shiryuwa ga hanya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and unto solomon (we subdued) the wind in its raging. it set by his command toward the land which we had blessed.

Hausa

kuma (muka hõre) wa sulaimãn iska mai tsananin bugãwa, tanã gudãna da umuruinsa zuwa ga ƙasar nan wadda muka sanya albarka a cikinta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we gave him a spring flowing with molten brass, and we subdued for him jinn who, by his lord's permission, worked before him.

Hausa

kuma muka gudãnar masa da marmaron gaci, kuma daga aljannu (muka hõre masa) waɗanda ke aiki a gaba gare shi, da iznin ubangijinsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

those who oppose god and his messenger will be subdued, as those before them were subdued. we have revealed clear messages. the unbelievers will have a demeaning punishment.

Hausa

lalle waɗanda ke sãɓã wa allah da manzonsa, an wulãkanta su kamar yadda aka wulãkantar da waɗanda ke a gabãninsu, kuma lalle mun saukar da ãyõyi bayyanannu, kuma kãfirai nã da azãba mai wulãkantãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we subdued the wind to solomon: its morning course was a month's journey and its evening course was a month's journey.

Hausa

kuma ga sulaimãn, mun hõre masa iska, tafiyarta ta safiya daidai da wata, kuma ta maraice daidai da wata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

fight against those who believe not in allah nor in the last day and hold not that forbidden which allah and his apostle have forbidden and observe not the true religion, of those who have been vouchsafed the book, until they pay the tribute out of hand and they are subdued.

Hausa

ku yãƙi waɗanda bã su yin ĩmãni da allah kuma bã su ĩmãni da rãnar lãhira kumabã su haramta abin da allah da manzonsa suka haramta, kuma bã su yin addini, addinin gaskiya, daga waɗanda aka bai wa littãfi, har sai sun bãyar da jizya daga, hannu, kuma sunã ƙasƙantattu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,876,485,326 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK