From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
a message to be delivered!
iyarwa dai da manzanci).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a guide and a message to men of understanding.
shiryarwa da tunãwa ga ma'abũta hankali.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but it is nothing less than a message to all the worlds.
shi (alƙur'ãni) bai kasance ba, fãce abin tunãtarwa ne ga duka dũniya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"this is no less than a message to (all) the worlds.
"shĩ (alkur'ãn) bai zama ba fãce ambato ne ga dukan halitta."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
verily this is no less than a message to (all) the worlds:
lalle ne shi (alƙur'ãni), bã kõme ba ne fãce gargaɗi ga talikai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
bring me a scripture prior to this one, or some trace of knowledge, if you are truthful.”
ku zo mini da wani littãfi na gabãnin wannan (alƙur'ãni) kõ wata alãma daga wani ilmi, idan kun kasance mãsu gaskiya."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
this is a message to be delivered to mankind that they may be warned by it, and that they may know that he is one god, and that all possessed of minds may remember.
wannan iyarwa ce ga mutãne, kuma dõmin a yi musu gargaɗi da shi, kuma dõmin su sani cẽwa, abin sani kawai, shĩ ne abin bautawa guda. kuma dõmin masu hankali su riƙa tunãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this is a message to be delivered to mankind so that they may be warned by it, and know that he is (allah) one god, and so all those possessed of minds may remember.
wannan iyarwa ce ga mutãne, kuma dõmin a yi musu gargaɗi da shi, kuma dõmin su sani cẽwa, abin sani kawai, shĩ ne abin bautawa guda. kuma dõmin masu hankali su riƙa tunãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: