From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
do you not see that god created the heavens and the earth with truth?
shin, ba ka gani ba cẽwa lalle ne allah yã halicci sammai bakwai da ƙasa da mallakarsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is why he has no friend today,
"sabõda haka, a yau, a nan, bã ya da masõyi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
that is why he has subjugated them to you that you may glorify god for having shown you the way.
kamar haka ya hõre su sabõda ku dõmin ku girmama allah sabõda shiriyar da ya yi muku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it was not in play that we created the heavens and the earth and all that is between them.
kuma ba mu halitta slmmai da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu ba, alhãli kuwa munã mãsu wãsã.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it was not in falsehood that we created the heavens and the earth and all that is between them.
kuma ba mu halitta sama da ƙasã da abin da ke a tsakãninsu ba a kan ƙarya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is why we have sent down these clear revelations, for god gives guidance whomsoever he please.
kuma kamar haka muka saukar da shi (alƙur'ãni) yanã ãyõyi bayyanannu. kuma lalle ne allah yanã shiryar da wanda yake nufi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god created the heavens and the earth with the truth; surely in that is a sign to the believers.
allah ya halitta sammai da ƙasa da gaskiya. lalle cikin wancan akwai ãyã ga mũminai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is why we have brought them under your subjugation so that you may be grateful.
kamar haka muka hõre muku su, tsammãninku kunã gõdẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have they not thought that god has not created the heavens and the earth and all that is between them but for a genuine purpose to exist for an appointed term?
shin, ba su yi tunãni ba a cikin zukãtansu cẽwa allah bai halitta sammai da ƙasa ba da abin da ke tsakãninsu, fãce da gaskiya da ajali ambatacce?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we have not created the heavens and the earth and all that is between them, unnecessarily.
kuma ba mu halitta sama da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu muna mãsu wãsã ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is the one who created the heavens and the earth and all that is between them in six days, then he established his dominion over the throne.
allah ne wanda ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu a cikin kwãnuka shida, sa'an nan ya daidaita a kan al'arshi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god created the heavens and the earth with justice, so that every soul will be repaid for what it has earned. and they will not be wronged.
alhãli kuwa allah ne ya halitta sammai da ƙasã sabõda gaskiya, kuma dõmin a sãka wa kõwane rai da abin da ya sanã'anta, kuma su, bã zã a zãlunce su ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god created the heavens and the earth in six days. his throne existed on water so that he could test you and find out those among you who do good deeds.
kuma shi ne wanda ya halicci sammai da ƙasa a cikin kwanaki shida, kuma al'arshinsa ya kasance akan ruwa, dõmin ya jarrabã ku, wannan ne daga cikinku mafi kyãwon aiki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do they not ponder about their own selves? god has created the heavens and the earth and all that is between them for a purpose and for an appointed time?
shin, ba su yi tunãni ba a cikin zukãtansu cẽwa allah bai halitta sammai da ƙasa ba da abin da ke tsakãninsu, fãce da gaskiya da ajali ambatacce?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah created the heavens and the earth in true (proportions): verily in that is a sign for those who believe.
allah ya halitta sammai da ƙasa da gaskiya. lalle cikin wancan akwai ãyã ga mũminai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is he who created the heavens and the earth and all that is between them in six days and then he established his domination over the throne. he is the beneficent god. refer to him as the final authority.
wanda ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, a cikin kwãnuka shida sa'an nan yã daidaitu a kan al'arshi mai rahama, sai ka tambayi mai bãyar da lãbãri game da shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we have created the heavens and the earth and all that is between them in truth and for an appointed term. but those who disbelieve have turned away from what they were warned against.
ba mu halitta sammai da ƙasa ba, da abin da ke tsakãninsu, fãce da gaskiya da wani ajali ambatacce, kuma waɗanda suka kãfirta, mãsu bijirẽwa ne daga abin da aka yi musu gargaɗi (da shi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily the number of months with allah is twelve months ordained in the writ of allah on the day whereon he created the heavens and the earth; of these four sacred: that is the right religion.
lallai ne ƙidãyayyun watanni a wurin allah watã gõma shã biyu ne a cikin littãfin allah, a rãnar da ya halicci sammai da ƙasa daga cikinsu akwai huɗu mãsu alfarma. wannan ne addini madaidaici.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
who created the heavens and the earth and all that is between them in six days, then he mounted the throne. the beneficent! ask anyone informed concerning him!
wanda ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, a cikin kwãnuka shida sa'an nan yã daidaitu a kan al'arshi mai rahama, sai ka tambayi mai bãyar da lãbãri game da shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we have not created the heaven and the earth and all that is between them without purpose; this is what the disbelievers assume; therefore ruin is for the disbelievers, by the fire.
kuma ba mu halitta sama da ƙasã da abin da ke a tsakãninsu ba a kan ƙarya. wannan shĩ ne zaton waɗanda suka kãfirta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: