Results for truthfulness translation from English to Hausa

English

Translate

truthfulness

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

god testifies of my truthfulness to you.

Hausa

ka ce: "allah ne shaida a tsakãnina da tsakaninku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

in the abode of truthfulness with an omnipotent king.

Hausa

a cikin mazaunin gaskiya, wurin mai ikon yi, mai iya zartaswa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

you will certainly know its truthfulness after a certain time.

Hausa

"kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa a bayan ɗan lõkaci."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and appoint me a tongue of truthfulness among the latter.

Hausa

"kuma ka sanya mini harshen gaskiya a cikin mutãnen ƙarshe."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

allah will say, ‘this day truthfulness shall benefit the truthful.

Hausa

allah ya ce: "wannan ce rãnar da mãsu gaskiya, gaskiyarsu take amfãninsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

i shall show you a manifest authority (in support of my truthfulness).

Hausa

lalle nĩ mai zo muku ne da dalĩli bayyananne."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

allah will say: this is a day whereon their truthfulness will benefit the truthful.

Hausa

allah ya ce: "wannan ce rãnar da mãsu gaskiya, gaskiyarsu take amfãninsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and we gave them of our mercy, and we appointed unto them a tongue of truthfulness, sublime.

Hausa

kuma muka yi musu kyauta daga rahamarmu, kuma muka sanya musu harshen gaskiya maɗaukaki.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah will say: 'this is the day the truthful shall benefit by their truthfulness.

Hausa

allah ya ce: "wannan ce rãnar da mãsu gaskiya, gaskiyarsu take amfãninsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

allah will say, "this is the day when the truthful will benefit from their truthfulness."

Hausa

allah ya ce: "wannan ce rãnar da mãsu gaskiya, gaskiyarsu take amfãninsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

so that allah will recompense the truthful for their truthfulness and punish the hypocrites if he will, or turn again to them.

Hausa

dõmin allah ya sãka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma ya azabtar da munafukai idan ya so, ko ya karɓi tũba a kansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so that allah might question the truthful about their truthfulness. but for the unbelievers he has prepared a painful punishment.

Hausa

dõmin ya tambayi mãsu gaskiya a kan gaskiyarsu, kuma yã yi tattalin wata azãba mai raɗaɗi ga kãfirai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

that allah may reward the true for their truthfulness, and punish the hypocrites, if he wishes, or accept their repentance.

Hausa

dõmin allah ya sãka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma ya azabtar da munafukai idan ya so, ko ya karɓi tũba a kansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

believers, if one who publicly commits sins brings you any news, ascertain its truthfulness carefully, lest you harm people through ignorance and then regret what you have done.

Hausa

yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! idan fãsiƙi yã zo muku da wani babban lãbãri, to, ku nẽmi bayãni, dõmin kada ku cũci waɗansu mutãne a cikin jãhilci, sabõda haka ku wãyi gari a kan abin da kuka aikata kunã mãsu nadãma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god will surely reward the truthful for their truthfulness and punish the hypocrites, if he so wishes, or he may accept their repentance, for god is forgiving and merciful.

Hausa

dõmin allah ya sãka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma ya azabtar da munafukai idan ya so, ko ya karɓi tũba a kansu. lalle, allah ya kasance mai gãfara, mai jin ƙai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

my brother aaron is more eloquent in speech than i: so send him with me as a helper to confirm my truthfulness for i fear that they will reject me as a liar."

Hausa

"kuma ɗan'uwana hãrũna shĩ ne mafi fasãha daga gareni, ga harshe, sabõda haka ka aika shi tãre da ni, yanã mai taimako, yanã gaskata ni, lalle ne inã tsõron su ƙaryata ni."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

in order that allah may reward the truthful for their truthfulness, and punish the hypocrites if he wills, or give them repentance; indeed allah is oft forgiving, most merciful.

Hausa

dõmin allah ya sãka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma ya azabtar da munafukai idan ya so, ko ya karɓi tũba a kansu. lalle, allah ya kasance mai gãfara, mai jin ƙai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(all this is) in order that allah may reward the truthful for their truthfulness, and either punish the hypocrites or, if he so wills, accept their repentance.

Hausa

dõmin allah ya sãka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma ya azabtar da munafukai idan ya so, ko ya karɓi tũba a kansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah saith: this is a day in which their truthfulness profiteth the truthful, for theirs are gardens underneath which rivers flow, wherein they are secure for ever, allah taking pleasure in them and they in him.

Hausa

allah ya ce: "wannan ce rãnar da mãsu gaskiya, gaskiyarsu take amfãninsu. sunã da gidãjen aljanna, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu har abada.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and he who obeys allah and the messenger -they shall be with those whom allah has favoured -the prophets, those steadfast in truthfulness, the martyrs, and the righteous." how excellent will they be for companions!

Hausa

kuma waɗannan da suka yi ɗã'a ga allah da mazonsa, to, waɗannan sunã tãre da waɗanda allah ya yi ni'ima a kansu, daga annabãwa da mãsu yawan gaskatãwa, da masu shahãda da sãlihai. kuma waɗannan sun kyautatu ga zama abõkan tafiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,920,185,193 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK