Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
try to bee gentle
kai mai taushin hali ne
Last Update: 2021-09-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
so try to excel in good deeds.
zuwa ga allah makõmarku take gabã ɗaya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
god knows well whatever they try to hide.
allah ne mafi sani ga abin da suke ɓõyewa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
prostrate yourself and try to come closer to god.
kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga ubangijinka).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
on seeing the torment one will try to hide his regret.
kuma suka dinga nadãma a lõkacin da suka ga azãba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
if satan will try to seduce you, seek refuge from god.
kuma imma wata fizga daga shaiɗan ta fizge ka, sai ka nẽmi tsari ga allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
but those who try to defeat our signs are people of hell.
kuma waɗanda suka yi aikin ɓãtãwa a cikin ayõyinmu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗancan 'yan jahĩm ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
those who try to challenge our revelations will be driven into torment.
kuma waɗanda suke mãkirci a cikin ãyõyinmu, sunã nẽman gajiyarwa, waɗannan abin halartãwa ne a cikin azãba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
but those who try to subvert our signs will be given over to punishment
kuma waɗanda suke mãkirci a cikin ãyõyinmu, sunã nẽman gajiyarwa, waɗannan abin halartãwa ne a cikin azãba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
they do not try to speak ahead of him, and they act at his command.
bã su gabãtarsa da magana, kuma su da umurninsa suke aiki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
(muhammad), have you seen those who try to purify themselves?
shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke tsarkake kansu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
if they obey (the laws of god), do not try to find fault in them.
sa'an nan kuma, idan sun yi muku ɗa'a, to, kada ku nẽmiwata hanya a kansu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
(the pagans) still try to fight you to make you give up your religion.
kuma bã su gushẽwa suna yãƙinku har su mayar da ku daga barin addininku idan za su iya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
(the unbelievers) cover their breasts to try to hide their disbelief from god.
to, lalle sũ sunã karkatar da ƙirjinsu dõmin su ɓõye daga gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
beside him. so (try to) circumvent me, all of you, give me no respite.
"baicin allah: sai ku yi mini kaidi gabã ɗaya, sa'an nan kuma kada ku yi mini jinkiri."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
everyone has a direction towards which he turns in prayer: so try to excel one another in good works.
kuma kõwane ɓangare yana da alƙibla wadda yake shi mai fuskantar ta ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
beyond government restrictions, individual establishments are shutting their doors and cancelling events to try to reduce the spread of the virus.
bayan ƙuntatawa na gwamnati, ma'aikatun mutum suna rufe ƙofofinsu tare da soke abubuwan da suka faru don ƙoƙarin rage yaduwar kwayan cutar.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
and when it overtakes you, is it then that you will believe in it, now, when you already try to hasten it!
ashe? yanzu kuwa, alhãli kun kasance game da shi kunã nẽman gaggãwar aukuwarsa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
also, try to avoid touching surfaces you don't have to touch in the first place, at least with your bare hands.
hakanan, yi ƙoƙarin guji taɓa abubuwan da ba lallai ne ku taɓa da fari ba, aƙalla da hannayen ku.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
"who obstruct those who follow the path of god and try to make it oblique, who do not believe in the life to come."
"waɗanda suke kangẽwa daga hanyar allah, kuma sunã nẽman ta ta zama karkatacciya,. kuma sũ, game da lãhira, kãfirai ne."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting