From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
these are but their baseless utterances.
wancan zancensu ne da bãkunansu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(o prophet!) let not the utterances of the opponents distress you.
kada maganarsu ta sanya ka a cikin baƙin ciki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
our compassionate lord alone is our support against your (blasphemous) utterances."
kuma ubangijinmu mai rahama ne wanda ake nẽman taimakonsa a kan abinda kuke siffantãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
why is it that their scholars and jurists do not forbid them from sinful utterances and devouring unlawful earnings?
don me malaman tarbiyya da manyan malamai (na yahudu) ba su hanã su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
you will not be taken to task for your mistaken utterances, but you will be taken to task for what you say deliberately. allah is most forgiving, most compassionate.
kuma bãbu laifi a gare ku ga abin da kuka yi kuskure da shi, kuma amma (akwai laifi) ga abin da zukãtanku suka ganganta, kuma allah ya kasance mai gãfara, mai jin ƙai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah does not love the public utterance of hurtful speech unless (it be) by one to whom injustice has been done; and allah is hearing, knowing.
allah bã ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta. kuma allah yã kasance mai ji, masani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: