Results for village translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

what village are you from

Hausa

wane jiha kake daga

Last Update: 2024-01-18
Usage Frequency: 1
Quality:

English

from village his name is yahaya is my uncle son

Hausa

hausa

Last Update: 2024-12-05
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we never destroyed a village that did not have warners

Hausa

kuma bã mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da mãsu gargaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

access in and out of a town, village, or city completely blocked

Hausa

shiga da fita daga birni, ƙauye, ko birni gaba ɗaya an katange shi

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

how many a village have we destroyed that were ungrateful in their life!

Hausa

kuma da yawa muka halakar da wata alƙarya wadda ta yi butulci ga rãyuwarta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(it is ordained that) no village we have destroyed shall return

Hausa

kuma hananne ne a kan wata alƙarya da muka halakar cẽwa lalle sũ, bã su kõmõwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

had it been our will, we could have raised a warner in every village.

Hausa

kuma da mun so, haƙĩƙa dã mun aika da mai gargaɗi a ciƙin kõwace alƙarya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

give to them a parable; to the people of the village there came messengers,

Hausa

kuma ka buga musu misãli: waɗansu ma'abũta alƙarya, a lõkacin da manzanni suka jẽ mata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so their lord crushed them for their sin and leveled it (their village).

Hausa

sabõda haka ubangijinsu ya darkãke su, sabõda zunubinsu. sa'an nan ya daidaita ta (azãbar ga mai laifi da maras laifi).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

she said: 'when kings enter a village, they ruin it and humiliate its nobles.

Hausa

ta ce: "lalle sarakuna idan sun shiga wata alƙarya, sai su ɓãta ta, kuma su sanya mãsu darajar mutãnenta ƙasƙantattu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

ask the village where we were and the caravan in which we traveled, we speak the truth'

Hausa

"kuma ka tambayi alƙarya wadda muka kasance a cikinta da ãyari wanda muka gabãto acikinsa, kuma lalle ne haƙĩƙa, mũ mãsu gaskiya ne."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

'enter this village' we said, 'and eat wherever you will and as much as you wish.

Hausa

kuma a lokacin da muka ce: "ku shiga wannan alƙarya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and how many a village have i respited in its evil doing! then i seized it. to me is the return.

Hausa

kuma da yawa daga alƙarya, na yi jinkirin azãba gare ta (da laifinta) sa'an nan na kãma ta, kuma zuwa gare ni makõma take.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

ask them about the village that overlooked the sea and what befell (its people) when they broke the sabbath.

Hausa

kuma ka tambaye su daga alƙarya wadda ta kasance kusa ga tẽku, a lõkacin da suke ƙẽtare haddi a cikin asabar, a lõkacin da kĩfãyensu, suke je musu a rãnar asabar ɗinsu jẽre.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so they departed and thereafter they came to the inhabitants of a village. they asked its inhabitants for some food, but they declined to host them.

Hausa

sai suka tafi, har a lõkacin da suka je wa mutãnen wata alƙarya, suka nẽmi mutãnenta da su bã su abinci, sai suka ƙi su yi musu liyãfa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and as such we have placed in every village its archtransgressors to scheme there. but they scheme only against themselves, though they do not sense it.

Hausa

kuma kamar wancan ne mun sanya a cikin kõwace alƙarya, shugabanni sũ ne mãsu laifinta dõmin su yi mãkirci a cikinta, alhãli kuwa ba su yin makirci fãce ga rayukansu, kuma ba su sansancẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

how many a village we have destroyed in its harmdoing, so that it lies fallen upon its turrets, and how many an abandoned well, and empty palace!

Hausa

sa'an nan da yawa daga alƙarya, muka halaka ta, alhãli kuwa tanã mai zalũnci sai ta zama fãɗaɗɗa a kan rassanta, da yawa daga rĩjiya wadda aka wõfintar, da kuma gidãjen sarauta maɗaukaka.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

how many a village has turned in its pride against the order of their lord and his messengers! we made it a stern reckoning, and punished it with a horrible punishment.

Hausa

kuma da yawa daga alƙarya wadda ta yi tsaurin kai daga barin umurnin ubangijinta da manzanninsa, sai muka yi mata hisãbi, hisãbi mai tsanani, kuma muka, azabtar da ita azãba abar ƙyãma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when our messengers brought abraham the glad tidings they said: 'we are destroying the people of this village, because its people are harmdoers'

Hausa

kuma a lõkacin da manzanninmu suka jẽ wa ibrãhĩm da bushãra suka ce: "lalle mu mãsu halaka mutãnen, wannan alƙarya ne. lalle mutãnenta sun kasance mãsu zãlunci."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

in the epicentre of the outbreak in italy, castiglione d'adda, a small village of 4600, 80 (1.7%) are already dead.

Hausa

a cikin barkewar annobar a italiya, castiglione d'adda, ƙaramin ƙauyen 4600, 80 (1.7%) sun riga sun mutu.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,952,212,635 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK