From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
as for one of you, he will serve wine to his master, and as for the other, he will be crucified and vultures will eat from his head.
amma ɗayanku, to, zai shãyar da uban gidansa giya, kuma gudan, to, zã a tsĩrẽ shi, sa'an nan tsuntsãye su ci daga kansa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
whoever ascribes partners to allah is as though he had fallen from a height, then [his corpse] is devoured by vultures, or [his remains are] blown away by the wind far and wide.
kuma wanda ya yi shirka da allah, to, yanã kamar abin da ya fãɗo daga sama, sa'an nan tsuntsãye su cafe shi, ko iska ta fãɗa da shi a cikin wani wuri mai nisa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: