Results for wash translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

wash your hands and avoid touching your face.

Hausa

wanke hannuwanka ka guji shafa fuskar ka.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

save boiling water and wash of the wounds;

Hausa

fãce tafasasshen ruwa da ruɓaɓɓen jini.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

wash your hands before and after eating anything

Hausa

Last Update: 2024-04-26
Usage Frequency: 1
Quality:

English

here is cool water for you to wash in and drink,"

Hausa

wannan abin wanka ne mai sanyi da abin shã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

remove it from the back, throw it away, and then wash your hands.

Hausa

cire shi daga baya, yar da shi, kuma wanke hannun ku.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

this is cool water (for you) to wash and drink".

Hausa

wannan abin wanka ne mai sanyi da abin shã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

wash your hands before putting on the mask and avoid touching the mask while wearing it.

Hausa

wanke hannu kafi ka daura kariyar fuska kuma a guji taba kariyar idan an sanya.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

frequently wash your hands with soap and warm water, and then dry your hands on a clean towel.

Hausa

wanke hannayen kullum da sabulu da dumamen ruwa, sa ku busar da hannayen akan tsabtacen tawul.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

cough and sneeze into your elbow or a tissue, and then immediately throw away the tissue and wash your hands.

Hausa

yi tari ko atishwa a gwiwar hannun ka ko da takardar tsafta sanan ka jefar da wuri ka kuma wanke hanun ka.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

stamp the ground with thy foot. yonder is water to wash in, cool, and water to drink.

Hausa

ka shura da ƙafarka. wannan abin wanka ne mai sanyi da abin shã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

soap lifts germs from the skin, and studies show that people tend to wash their hands more thoroughly when soap is used rather than water alone.

Hausa

sabulu yana cire ƙwayar cuta daga fata, kuma bincike ya nuna cewa mutane sukan wanke hannayensu sosai lokacin da ake amfani da sabulu maimakon ruwa kaɗai.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

it has also been found that people, after having recalled or contemplated unethical acts, tend to wash hands more often than others, and tend to value hand washing equipment more.

Hausa

an kuma gano cewa wasu mutane sukan wanke hannayensu sau da yawa, fiye da sauran jama’a bayan sun yi tunanin aikata wani abin da ya saba wa doka, kuma sukan martaba kayan wanke hannu fiye da saura.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

" a systematic review of 70 studies found that community-based approaches are effective at increasing hand washing in lmics, while social marketing campaigns are less effective.one example for hand washing promotion in schools is the ""three star approach"" by unicef that encourages schools to take simple, inexpensive steps to ensure that students wash their hands with soap, among other hygienic requirements. "

Hausa

a wata bita na bincike guda 70 ta nuna hanyan wayar da kai kan wanke hannu cikin al’umma ta fi inganci a wajen kara amincewa da wanke hannu a lmics, sannan camfen na tallan jama’a ba shi da wani inganci mai kyau. wata misali domin wayar da kai kan wanke hannu a makarantu shine “three star approach” wadda unicef ta kago wanda ke karfafa makarantu su dauki matakai marasa sada domin ganin cewa dalibai sun wanke hannayensu da sabulu, tare da wasu hanyoyi na tsafta.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,945,366,538 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK