From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
my welfare is only in allah.
kuma muwãfaƙãta ba ta zama ba fãce daga allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and no friend will inquire about [the welfare of his] friend,
kuma abõki bã ya tambayar inda wani abõki yake.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
your parents and your children—you do not know which are closer to you in welfare.
ubanninku da 'yã'yan ku, ba ku sani ba, wannensu ne mafi kusantar amfani, a gare ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
who do not give a due share of their wealth for the welfare of others, and do not believe in the hereafter.
waɗanda bã su bãyar da zakka, kuma sũ a game da lãhira su kafirai ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
your suffering distresses him: he is deeply concerned for your welfare and full of kindness and mercy towards the believers.
mai kwaɗayi ne sabõda ku. ga muminai mai tausayi ne, mai jin ƙai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not use allah's name for such oaths which are taken to keep back from virtue, piety and the welfare of mankind:
kuma kada ku sanya allah kambu ga rantsuwõyinku dõmin kada ku yi wani alhẽri, kuma ku yi taƙawa, kuma ku yi wani gyara tsakãnin mutãne, kuma allah mai jĩ ne, masani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say, "promotion of their welfare is an act of great goodness. there is no harm in your living together with them, for they are your brothers.
ka ce: "kyautatãwa gare su ne mafi alhẽri, kuma idan kun haɗa da su (wajen abinci), to, 'yan'uwanku ne; kuma allah yana sanin mai ɓãtãwa daga mai kyautatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
do they not know that it is god who accepts the repentance of his servants and receives the welfare funds and that it is god who is all-forgiving and all-merciful?
shin, ba su sani ba cẽwa lallai allah, ne yake karɓar tũbã daga bãyinsa, kuma yanã karɓar sadakõkinsu, kuma lalle allah ne mai karɓar tũba, mai jin ƙai?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who are concerned about the welfare of their own children after their death, should have fear of god (when dealing with the orphans) and guide them properly.
kuma waɗanda suke dã sun bar zuriyya mãsu rauni a bãyansu, zã su ji tsõro a kansu, su yi sauna, sa'an nan su bi allah da taƙawa, kuma su faɗi magana madaidaiciya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god has made the kabah, the sacred house, the sacred months, the unmarked and marked sacrificial animals for the welfare of men and in order to inform you that god knows all that is in the heavens and the earth. he has the knowledge of all things.
allah ya sanya ka'aba ¦aki tsararre, ma'aunin addini ga mutane, kuma yã sanya watã mai alfarma da hadaya da rãtayõyin allah yã san abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, kuma cewa lalle allah, ga dukkan, kõme, masani ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
be firm in devotion; give zakat (the due share of your wealth for the welfare of others), and bow with those who bow (before god).
kuma ku tsayar da salla; kuma ku bãyar da zakka; kuma ku yi rukũ'i tãre da mãsu yin rukũ'i.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: