From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
i come in peace please give me what i ask for right now if i can't have it no one else will either have it .don't mind going extra miles to have you too to myself no wahala
wani mutumi ya taɓa cewa a ba ni abin da na nema a sauƙaƙe. kar ka bar ni in kara mil ko babu wani da zai same ka
Last Update: 2022-10-01
Usage Frequency: 2
Quality:
Reference:
and they say: we are more (than you) in wealth and children. we are not the punished!
kuma suka ce: "mũ ne mafiya yawa ga dũkiya da ɗiya, kuma mu ba mu zama waɗanda ake yi wa azãba ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
(more than that:) moses came to you with clear signs, yet no sooner was he away from you than you transgressed and took the calf for worship.
kuma lalle ne haƙĩƙa mũsã ya zo muku da hujjõji bayyanannu, sa'an nan kuka riƙi maraƙi (daga bãyansa, alhãli kuwa kuna mãsu zãlunci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
verily the life of this world is no more than a sport and frivolity. if you believe and fear god, he will give you your reward, and will not ask for your possessions.
rãyuwar dũniya, wãsã da abin shagala kawai ce, kuma idan kun yi ĩmãni, kuma kun yi taƙawa, allah zai kãwo muku ijarõrinku, kuma bã zai tambaye ku dũkiyarku ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
and he had property (or fruit) and he said to his companion, in the course of mutual talk: i am more than you in wealth and stronger in respect of men." [see tafsir qurtubi, vol.
kuma ɗan ĩtãce ya kasance gare shi. sai ya ce wa abõkinsa, alhali kuwa yanã muhãwara da shi, "nĩ ne mafĩfĩci daga gare ka a wajen dũkiya, kuma mafi izza a wajen jama'a."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.