From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
why did not call me
y don't u call
Last Update: 2024-10-07
Usage Frequency: 1
Quality:
let my servants answer my call and believe in me so that perhaps they may know the right direction.
sabõda haka su nẽmi karɓawata, kuma su yi ĩmãni da ni: tsammãninsu, su shiryu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they said, “why did not signs come down to him from his lord?”
kuma suka ce: "don me ba a saukar masa da ãyõi ba daga ubangijinsa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
why did not those who they took, other than allah, as mediating gods help them!
to, don mẽne ne waɗanda suka riƙa, baicin allah, abũbuwan yi. wa baiko, gumaka, ba su taimake su ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when my servants ask you concerning me, then surely i am very near; i answer the prayer of the suppliant when he calls on me, so they should answer my call and believe in me that they may walk in the right way.
ina karɓa kiran mai kira idan ya kirã ni. sabõda haka su nẽmi karɓawata, kuma su yi ĩmãni da ni: tsammãninsu, su shiryu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
to the unbelievers the lord will say, "were not our revelations recited to you and did not you arrogantly reject them? you were a sinful people".
kuma amma waɗanda suka kãfirtã (allah zai ce musu): "shin, ãyõyĩnã ba su kasance anã karãnta su ã kanku ba sai kuka kangare, kuma kuka kasance mutãne mãsu laifi?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
so why did not those [fake deities] help them whom they had taken as gods besides allah, as a means of nearness [to him]?
to, don mẽne ne waɗanda suka riƙa, baicin allah, abũbuwan yi. wa baiko, gumaka, ba su taimake su ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
when you [first] heard about it, why did not the faithful, men and women, think well of their folks, and say, ‘this is an obvious calumny’?
don me a lõkacin da kuka ji shi mũminai maza da mũminai mãta ba su yi zaton alhẽri game da kansu ba kuma su ce: "wannan ƙiren ƙarya ne bayyananne?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
it was not necessary for the believers to go forth all together (to receive religious instruction), but why did not a party of them go forth that they may grow in religious understanding, and that they may warn their people when they return to them, so that they may avoid (erroneous attitudes)?
kuma bã ya kasancẽwã ga muminai su fita zuwa yãƙi gabã ɗaya. sabõda haka, don me ne wata jama'a daga kowane ɓangare daga gare su ba ta fita (zuwa nẽman ilimi ba) dõmin su nẽmi ilimi ga fahimtar addĩni kuma dõmin su yi gargaɗi ga mutãnensu idan sun kõma zuwa gare su, tsammãninsu, sunã yin sauna?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: