Results for words and meaning translation from English to Hausa

English

Translate

words and meaning

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

he knows your spoken words and what you hide.

Hausa

"lalle ne shĩ (allah) yanã sanin bayyane daga magana, kuma yanã sanin abin da kuke ɓõyẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

they precede him not in words, and by his command they work.

Hausa

bã su gabãtarsa da magana, kuma su da umurninsa suke aiki.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

absolutely not, we will record his words and prolong his punishment.

Hausa

Ã'aha! zã mu rubũta abin da yake faɗa, kuma mu yalwata masa, daga azãba, yalwatãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

kind words and forgiveness are better than charity followed by insults.

Hausa

magana mai kyau da gãfartawa su ne mafi alhẽri daga sadaka wadda wata cũtarwa take biyar ta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and none can change his words. and he is the hearer, the knower.

Hausa

babu mai musanyãwa ga kalmõminsa, kuma shi ne maiji, masani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

for they were guided to speak the noblest words and follow the praiseworthy path.

Hausa

kuma an shiryar da su zuwa ga mai kyau na zance kuma an shiryar da su zuwa ga, hanyar wanda ake gode wa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

kind words and the covering of faults are better than charity followed by injury.

Hausa

magana mai kyau da gãfartawa su ne mafi alhẽri daga sadaka wadda wata cũtarwa take biyar ta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

then adam received from his lord [some] words, and he accepted his repentance.

Hausa

sai Ãdam ya karɓi wasu kalmõmi daga ubangjjinsa, sabõda haka ya karɓi tũba a kansa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and they are guided to goodly words and they are guided into the path of the praised one.

Hausa

kuma an shiryar da su zuwa ga mai kyau na zance kuma an shiryar da su zuwa ga, hanyar wanda ake gode wa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and they wronged themselves. wherefore we made them by words and dispersed them with a total dispersion.

Hausa

ka nĩsantar da tsakãnin tafiyõyinmu," kuma suka zãlunci kansu, sabõda haka muka sanya su lãbãran hĩra kuma muka kekkẽce su kõwace, irin kekkẽcewa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

be afraid of allah, and be with those who are true (in words and deeds).

Hausa

ku bi allah da taƙawa, kuma ku kasance tãre da mãsu gaskiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we found most of them not true to their words; and indeed we found most of them disobedient.

Hausa

kuma ba mu sãmi wani alkawari ba ga mafi yawansu, kuma lalle ne, mun sãmi mafi yawansu, haƙĩƙa, fãsiƙai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

why do not the rabbis and the religious learned men forbid them from uttering sinful words and from eating illegal things.

Hausa

don me malaman tarbiyya da manyan malamai (na yahudu) ba su hanã su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

why did the men of god and rabbis not forbid them from following their sinful words and their consuming of unlawful gains.

Hausa

don me malaman tarbiyya da manyan malamai (na yahudu) ba su hanã su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

speaking kind words and pardoning are better than charity followed by injury; and allah is the independent, most forbearing.

Hausa

magana mai kyau da gãfartawa su ne mafi alhẽri daga sadaka wadda wata cũtarwa take biyar ta. kuma allah wadatacce ne, mai haƙuri.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

a kind word and forgiveness is better than a charitable deed followed by hurtful words: god is self-sufficient and forbearing.

Hausa

magana mai kyau da gãfartawa su ne mafi alhẽri daga sadaka wadda wata cũtarwa take biyar ta. kuma allah wadatacce ne, mai haƙuri.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they are the ones who are true of word and deed.

Hausa

waɗannan sũ ne mãsu gaskiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so believe in god and his messenger, the unlettered prophet, who believes in god and his words. and follow him, that you may be guided.

Hausa

(allah) wanda yake shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa; bãbu wani abin bautawa fãce shi, yanã rãyarwa, kuma yanã matarwa, sai ku yi ĩmãni daallah da manzonsa, annabi, ummiyyi, wanda yake yin ĩmãni da allah da kalmominsa; ku bĩ shi, tsammãninku, kunã shiryuwa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and recite what has been revealed to you of the book of your lord, there is none who can alter his words; and you shall not find any refuge besides him.

Hausa

ka karanta abin da aka yi wahayi zuwa gare ka, na littãfin ubangijinka. bãbu mai musanyãwa ga kalmõminsa kuma bã zã kã sãmi wata madõgara ba daga waninsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we have cast veils over their hearts lest they understand our words, and made them hard of hearing. call them as you may to the right path, they shall never be guided.

Hausa

lalle ne mũ, mun sanya abũbuwan rufi a kan zukãtansu dõmin kada su fahimcẽ shi, kuma a cikin kunnuwansu (mun sanya) wani nauyi, kuma idan kã kĩrayẽ su zuwa ga shiriya, to, bã zã su shiryu ba, a sa'an nan, har abada.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,899,338,379 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK