From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
they worship only as their ancestors worshiped before.
bã su wata ibãda fãce kamar yadda ubanninsu ke aikatãwa a gabani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they worship only that which their fathers worshiped before them.
bã su wata ibãda fãce kamar yadda ubanninsu ke aikatãwa a gabani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but she was prevented by what she worshiped besides god; she belonged to a disbelieving people.
kuma abin da ta kasance tanã bautãwa, baicin allah, ya kange ta. lalle ita, tã kasance daga mutãne kãfirai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they say, “had the most gracious willed, we would not have worshiped them.”
kuma suka ce: "dã mai rahama ya so, dã ba mu bauta musu ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
ask those of our messengers we sent before you: “did we appoint gods besides the most gracious to be worshiped?”
kuma ka tambayi waɗanda muka aika a gabãninka daga manzannin mu, "shin, mun sanya waɗansu gumãka, wasun (allah), mai rahama, anã bauta musu?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
they said, “o shuaib, does your prayer command you that we abandon what our ancestors worshiped, or doing with our wealth what we want?
suka ce: "yã shu'aibu! shin sallarka ce take umurtar ka ga mu bar abin da ubanninmu suke bautãwa, kõ kuwa mu bar aikata abin da muke so a cikin dũkiyõyinmu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
so do not be in doubt about what these worship: they worship just as their fathers worshiped before, and we shall surely pay them their full share, undiminished.
sabõda haka kada ka kasance a cikin shakka daga abin da waɗannan suke bautawa. bã su wata ibãda fãce kamar yadda ubanninsu ke aikatãwa a gabani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
on the day when he gathers them, and what they worshiped besides god, he will say, “was it you who misled these servants of mine, or was it they who lost the way?”
kuma rãnar da yake tãra su da abin da suke bauta wa, baicin allah sai ya ce: "shin kũ nekuka ɓatar, da bãyina, waɗannan, ko kuwa su ne suka ɓata daga hanya?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
the idolaters say, “had god willed, we would not have worshiped anything besides him, neither us, nor our ancestors, nor would we have prohibited anything besides his prohibitions.”
kuma waɗanda suka yi shirki suka ce: "dã allah yã so, dã bamu bautã wa kõme ba, baicinsa, mũ ko ubannimmu kuma dã ba mu haramta kõme ba, baicin abin da ya haramta."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting