From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
the witness must not refuse to testify when their testimony is needed. do not disdain writing down a small or a large contract with all the details.
kuma ku shaidar da shaidu biyu daga mazanku, to, idan ba su zama maza biyu ba, to, namiji guda da mãtã biyu, daga waɗanda kuke yarda da su daga shaidun dõmin mantuwar ɗayansu, sai gudarsu ta mazãkũtar da ɗayar. kuma kada shaidun su ƙi, idan an kira su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
emergency symptoms include difficulty breathing, persistent chest pain or pressure, confusion, difficulty waking, and bluish face or lips; immediate medical attention is advised if these symptoms are present.
alamun gaggawa sun kunshi wahalan numfashi, ciwon kirji ko matsi, rikicewa, wahalan tashiwa, da shudaden fuska ko lebuna; ana shawarar ganin likita da gaggawa idan aka ga wadannan alamu.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
the u.s. centers for disease control and prevention (cdc) lists emergency symptoms as difficulty breathing, persistent chest pain or pressure, sudden confusion, difficulty waking, and bluish face or lips; immediate medical attention is advised if these symptoms are present.further development of the disease can lead to severe pneumonia, acute respiratory distress syndrome, sepsis, septic shock and death.
cibiyar kula da cututtuka da kawarwa ta u.s. (cdc) ta lissafa alamu na gaggawa kamar wahalar numfashi, tsayayyar ciwon kirji ko matsi, rikicewar kwatsam, farkawa mara wahala, da fuska mai kyau ko lebe; ana ba da shawarar likita na gaggawa idan waɗannan alamu suna nan.farin ci gaba na cutar na iya haifar da matsananciyar ciwon huhu, cuta hanyoyin numfashi mai tsananin gajiyar alamar cutan, tashin zuciya, sepsis, girgiza septic da mutuwa.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.