Results for demain matin translation from French to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

French

Hausa

Info

French

demain matin

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

French

Hausa

Info

French

qui attaquent au matin,

Hausa

sa'an nan mãsu yin hari a lokacin asuba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

glorifiez allah donc, soir et matin!

Hausa

sabõda haka tsarkakẽwa ta tabbata ga allah a lõkacin da kuke shiga maraice, da lõkacin da kuke shiga sãfiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et vous passez certainement auprès d'eux le matin

Hausa

kuma lalle kũ, haƙĩƙa, kunã shũɗewa a kansu, kunã mãsu asubanci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et le matin, ce fut comme si tout avait été rasé.

Hausa

sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

envoie-le demain avec nous faire une promenade et jouer.

Hausa

"ka bar shi tãre da mu a gõbe, ya ji dãɗi, kuma ya yi wãsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

French

en effet, au petit matin, un châtiment persistant les surprit.

Hausa

kuma lalle, haƙĩƙa, wata azãba matabbaciya tã wãye musu gari da yãƙi, tun da sãfe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et invoque le nom de ton seigneur, matin et après-midi;

Hausa

kuma ka ambaci sũnan ubangijinka, sãfe da maraice.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

nous soumîmes les montagnes à glorifier allah, soir et matin, en sa compagnie,

Hausa

lalle mũ, mun hõre duwãtsu tãre da shi, sunã yin tasbĩhi maraice da fitõwar rãnã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

le [lendemain] matin, ils s'appelèrent les uns les autres:

Hausa

sai suka kirãyi jũna, sunã mãsu yin asubanci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

demain, ils sauront qui est le grand menteur plein de prétention et d'orgueil.

Hausa

zã su sani a gõbe, wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

il sortit donc du sanctuaire vers son peuple; puis il leur fit signe de prier matin et soir.

Hausa

sai ya fita a kan mutãnensa daga masallãci, sa'an nan ya yi ishãra zuwa gare su da cẽwa, "ku yi tasbĩhi sãfe da yamma."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

French

ils vous paraissent beaux quand vous les ramenez, le soir, et aussi le matin quand vous les lâchez pour le pâturage.

Hausa

kuma kunã da kyau a cikinsu a lõkacin da suke kõmõwa daga kĩwo da maraice da lõkacin da suke sakuwã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

fais preuve de patience [en restant] avec ceux qui invoquent leur seigneur matin et soir, désirant sa face.

Hausa

ka haƙurtar da ranka tãre da waɗanda ke kiran ubangijinsu, sãfe da maraice, sunã nufin yardarsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et ne dis jamais, à propos d'une chose: «je la ferai sûrement demain»,

Hausa

kuma kada lalle ka ce ga wani abu, "lalle ni, mai aikatãwa ne ga wancan a gõbe."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

French

que chaque âme voit bien ce qu'elle a avancé pour demain. et craignez allah, car allah est parfaitement connaisseur de ce que vous faites.

Hausa

ku bi allah da taƙawa kuma rai ya dũbi abin da ya gabãtar dõmin gõbe, kuma ku bi allah da taƙawa. lalle allah, mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et nous lui annonçâmes cet ordre: que ces gens-là, au matin, seront anéantis jusqu'au dernier.

Hausa

kuma muka hukunta wancan al'amarin zuwa gare shi cẽwa lalle ne ƙarshen waɗancan abin yankẽwa ne a lõkacin da suke mãsu shiga asuba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

endure donc, car la promesse d'allah est vérité, implore le pardon pour ton péché et célèbre la gloire et la louange de ton seigneur, soir et matin.

Hausa

sabõda haka, ka yi haƙuri, lalle wa'adin allah gaskiya ne. kuma ka nẽmi gãfara ga zunubinka, kuma ka yi tasbĩhi game da gõde wa ubangijinka, maraice da kuma wãyẽwar sãfiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et invoque ton seigneur en toi-même, en humilité et crainte, à mi-voix, le matin et le soir, et ne sois pas du nombre des insouciants.

Hausa

kuma ka ambaci ubangijinka, a cikin ranka da ƙanƙan da kai, da tsõro, kuma kõmabãyan bayyanawa na magana, da sãfe da marece, kuma kada ka kasance daga gafalallu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et ils disent: «ce sont des contes d'anciens qu'il se fait écrire! on les lui dicte matin et soir!»

Hausa

kuma suka ce: "tatsũniyõyi ne na farko ya rurrbũta, sai sũ ake shibtarsu a gare shi sãfe da yamma."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

French

alors moïse dit: «votre rendez-vous, c'est le jour de la fête. et que les gens se rassemblent dans la matinée».

Hausa

ya ce: "wa'adinku shi ne rãnar ƙawa kuma a tãra mutãne da hantsi."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
7,761,580,246 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK