Results for maître translation from French to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

French

Hausa

Info

French

maître du jour de la rétribution.

Hausa

mai nuna mulkin rãnar sakamako.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

le maître du trône, le tout-glorieux,

Hausa

mai al'arshi mai girma

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

quel excellent maître! et quel excellent soutien!

Hausa

sãbõda haka mãdalla da shi ya zama majiɓinci, mãdalla da shi ya zama mai taimako.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

ils sont ensuite ramenés vers allah, leur vrai maître.

Hausa

sa'an nan kuma a mayar da su zuwa ga allah ubangjinsu na gaskiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

c'est mon maître qui m'a accordé un bon asile.

Hausa

yã kyautata mazaunina.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

mais c'est allah votre maître. il est le meilleur des secoureurs.

Hausa

Ã'a, allah ne majiɓincinku kuma shĨ ne mafi alhẽrin matai maka.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et qui vient d'allah, le maître des voies d'ascension.

Hausa

daga allah mai matãkala.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

tu es notre maître, accorde-nous donc la victoire sur les peuples infidèles.

Hausa

kai ne majibincinmu, sabõda haka ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

French

doué d'une grande force, et ayant un rang élevé auprès du maître du trône,

Hausa

mai ƙarfi, mai daraja a wurin mai al'arshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

accomplissez donc la salât, acquittez la zakât et attachez-vous fortement à allah. c'est lui votre maître.

Hausa

sabõda haka ku tsayar da salla kuma ku bãyar da zakka kuma ku amince da allah, shi ne majiɓincinku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et s'ils tournent le dos, sachez alors qu'allah est votre maître. quel excellent maître et quel excellent protecteur!

Hausa

kuma idan sun jũya, to, ku sani cẽwa lalle allah ne majiɓincinku: mãdalla da majiɓinci, kuma mãdalla da mai taimako, shĩ.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

c'est allah qui est le seul maître et c'est lui qui redonne la vie aux morts; et c'est lui qui est omnipotent.

Hausa

to allah shĩ ne majiɓinci, kuma shĩ ne ke rãyar da matattu alhãli kuwa shĩ, maiĩkon yi ne a kan dukan kõme.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

et si allah avait voulu, il en aurait fait une seule communauté. mais il fait entrer qui il veut dans sa miséricorde. et les injustes n'auront ni maître ni secoureur.

Hausa

kuma dã allah ya so, da ya haɗã su al'umma guda, kuma amma yanã shigar da wanda ya so a cikin rahamarsa alhãli kuwa azzãlumai bã su da, wani majiɓinci, kuma bã su da wani mataimaki.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

allah vous a prescrit certes, de vous libérer de vos serments. allah est votre maître; et c'est lui l'omniscient, le sage.

Hausa

haƙĩƙa allah ya faralta muku warware rantsuwõyinku, kuma allah ne mataimakinku kuma shĩ ne masani, mai hikima.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

vous ne pouvez pas échapper à la puissance d'allah sur la terre; et vous n'avez en dehors d'allah, ni maître ni défenseur.

Hausa

kuma ba ku zama mãsu buwãya ba a cikin ƙasa kuma bã ku da wani majiɓinci, wanin allah, kuma bã ku da wani mataimaki.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

French

- dis: «o allah, maître de l'autorité absolue. tu donnes l'autorité à qui tu veux, et tu arraches l'autorité à qui tu veux; et tu donnes la puissance à qui tu veux, et tu humilies qui tu veux.

Hausa

ka ce: "yã allah mamallakin mulki, kanã bayar da mulki ga wanda kake so, kanã zãre mulki daga wanda kake so, kuma kanã buwãyar da wanda kake so, kuma kanã ƙasƙantar da wanda kake so, ga hannunka alhẽri yake.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,945,683,308 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK