From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
et acquittez-vous du témoignage envers allah.
kuma ku tsayar da shaidar dõmin allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
et ne cachez pas le témoignage: quiconque le cache a, certes, un cœur pécheur.
kuma kada ku ɓõye shaida, kuma wanda ya ɓõye ta, to, shi mai zunubin zũciyarsa ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
dis: «qu'y a-t-il de plus grand en fait de témoignage?»
ka ce: "wane abu ne mafi girma ga shaida?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
etaient-ils témoins de leur création? leur témoignage sera alors inscrit; et ils seront interrogés.
shin, sun halarci halittarsu ne? zã a rubũta shaidarsu kuma a tambaye su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
si vous portez un faux témoignage ou si vous le refusez, [sachez qu'] allah est parfaitement connaisseur de ce que vous faites.
kuma idan kuka karkatar da magana, kõ kuwa kuka kau da kai, to lalle ne allah yã kasance masani ga abin da kuke aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
c'est le moyen le plus sûr pour les inciter à fournir le témoignage dans sa forme réelle; ou leur faire craindre de voir d'autres serments se substituer aux leurs.
wannan ne mafi kusantar su zo da shaida a kan fuskarta kõ kuwa su yi tsõron a tũre rantsuwõyi a bãyan rantsuwõyinsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ceux qui ne donnent pas de faux témoignages; et qui, lorsqu'ils passent auprès d'une frivolité, s'en écartent noblement;
kuma waɗanda suke bã su yin shaidar zur, kuma idan sun shũɗe ga yasassar magana sai su shũɗe suna mãsu mutumci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: