From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
kuma ku taimaki junã a kan aikin ƙwarai da taƙawa.
help one another in goodness and in piety.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
muna cikin wannan tare kuma muna nan mu taimaki duk yadda za mu iya.
we’re in this together and here to help however we can.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
idan kun taimaki allah, zai taimake ku, kuma ya tabbatar da dugãduganku..
if ye help allah, he will help you and will make your foothold firm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi allah da taƙawa.
co-operate with each other in righteousness and piety, not in sin and hostility.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
idan kũ biyu kuka tũba zuwa ga allah, to, haƙĩƙa zukãtanku sun karkata. kuma idan kun taimaki jũna a kansa to, lalle allah shĩ ne mataimakinsa, da jibrĩlu da sãlihan mũminai.
if both of you (wives) turn to allah in repentance, even though your hearts inclined; but if you support one another against him, (know that) allah is hisguardian, and gabriel, and the righteous among the believers; and thereafter the angels are his reinforcers.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma idan kun taimaki jũna a kansa to, lalle allah shĩ ne mataimakinsa, da jibrĩlu da sãlihan mũminai.
but if you band together against him, then god is his ally, as is gabriel, and the righteous believers.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah yanã hana ku kawai daga waɗanda suka yãke ku sabõda addini kuma suka fitar da ku daga gidãjenku, kuma suka taimaki jũna ga fitar da ku, karku jiɓince su, kuma wanda ya jiɓince su, to waɗannan sũ ne azzãlumai.
allah forbiddeth you only those who warred against you on account of religion and have driven you out from your homes and helped to drive you out, that ye make friends of them. whosoever maketh friends of them - (all) such are wrong-doers.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi allah da taƙawa. lalle ne allah mai tsananin uƙũba ne.
assist each other to virtue and piety, and assist not each other to sin and transgression, fear allah: verily allah is severe in chastising.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma ku taimaki junã a kan aikin ƙwarai da taƙawa. kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi allah da taƙawa.
and cooperate in righteousness and piety, but do not cooperate in sin and aggression.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma kada ƙiyayya da wasu mutãne ta ɗauke ku, dõmin sun kange ku daga masallãci mai alfarma, ga ku yi zãlunci. kuma ku taimaki junã a kan aikin ƙwarai da taƙawa.
and let not the hatred against a people, because they kept you from the sacred mosque, incite you to trespass.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma idan kun taimaki jũna a kansa to, lalle allah shĩ ne mataimakinsa, da jibrĩlu da sãlihan mũminai. kuma malã'iku a bãyan wancan, mataimaka ne.
allah, even he, is his protecting friend, and gabriel and the righteous among the believers; and furthermore the angels are his helpers.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
sai waɗanda kuka yi wani alkawari daga mãsu shirki, sa'an nan kuma ba su rage ku da kõme ba, kuma ba su taimaki kõwa a kanku ba, to, ku cika alkawarin, zuwa gare su, har ga iyakar yarjẽjẽyarsu.
in exception to those who associate others with allah in his divinity are those with whom you have made treaties and who have not violated their treaties nor have backed up anyone against you. fulfil your treaties with them till the end of their term.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.