From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
ba shi da kyau
asalam maleku
Last Update: 2024-12-09
Usage Frequency: 1
Quality:
halin ku ba shi da kyau
your behavior is bad
Last Update: 2025-03-13
Usage Frequency: 1
Quality:
to ku nũna mini, "mẽne ne waɗanan da ba shi ba suka halitta?
now show me that which those (ye worship) beside him have created.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
ko kuwa ba a ba shi lãbãri ba ga abin da yake a cikin littafan mũsã?
did not the news reach him, of that which is mentioned in the books of moosa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ruwan zafi da yake da dadin wanke hannu ba shi da zafin da zai iya kashe kwayoyin cutan.
hot water that is comfortable for washing hands is not hot enough to kill bacteria.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma muka ba shi alhẽri a cikin dũniya, kuma lalle shĩ, a lãhira, yanã daga sãlihai.
and gave him what is good in the world, and in the hereafter he will be among the righteous and the good.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
idan wani daga mushirikai ya nemi maƙwabtakarka to, ka ba shi maƙwabtakar har ya ji, maganar allah, sa'an nan ka isar da shi ga wurin amincewarsa.
and if any one of the polytheists seeks your protection, then grant him protection so that he may hear the words of allah. then deliver him to his place of safety.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
wannan shĩ ne halittar allah. to ku nũna mini, "mẽne ne waɗanan da ba shi ba suka halitta?
this is god's creation; now show me what those have created that are apart from him!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
ya ce: "nĩ ne mafĩfĩci daga gare shi, ka halitta ni daga wuta alhãli kuwa kã halitta shi daga lãka."
"i am better than him," said he. "you created me from fire, and him from clay."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
to, idan ya hukunta wani al'amari, to, yana cewa kawai gare shi, ka kasance sai yana kasancewa (kamar yadda ake bukatar sa.)
and when he decides upon a thing he says to it only: "be!" and it is.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
ya ce: "mẽne ne ya hana ka, ba ka yi sujada ba, alõkacin da na umurce ka?" ya ce: "nĩ ne mafĩfĩci daga gare shi, ka halitta ni daga wuta alhãli kuwa kã halitta shi daga lãka."
he (allah) asked: 'what prevented you to prostrate, when i commanded you' 'i am better than he' he replied. 'you created me of fire and you created him of clay'
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting