From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
yan-adam na iya hadakar muhalli tare da jemagu ta hanyar yankan nama ko kuma hakar kwal.
humans might share the ecological niche with bats through butchering or coal mining.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
ana nuna waɗannan ƙwayoyin enzyme a cikin gabobin da yawa, musamman a zuciya da hanta, kuma ana sake su yayin lalata nama.
these enzymes are expressed extensively in multiple organs, especially in the heart and liver, and are released during tissue damage.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma shĩ ne ya hõrẽ tẽku dõmin ku ci wani nama sãbõ daga gare shi, kuma kunã fitarwa, daga gare shi, ƙawã wadda kuke yin ado da ita.
and he it is who has subjected the sea (to you), that you eat thereof fresh tender meat (i.e. fish), and that you bring forth out of it ornaments to wear.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
akwai lokuta guda biyar duk rana da wanke hannu da sabulu ke da muhimmanci domin rage yaduwar cutan ta fuska da baki: bayan amfani da gidan wanka (fisari, ba haya), bayan gyara ma yaro ko yarinya duwawu (canza nafkin), kafin ciyar da yaro ko yarinya, kafin cin abinci da kuma kafin/bayan sarafa abinci ko rike danyen nama, kifi, ko kaza.
there are five critical times during the day where washing hands with soap is important to reduce fecal-oral transmission of disease: after using the bathroom (urination, defecation), after cleaning a child's bottom (changing nappies), before feeding a child, before eating and before/after preparing food or handling raw meat, fish, or poultry.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.