Results for fitila translation from Hausa to English

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Hausa

English

Info

Hausa

kuma, muka sanya fitila mai tsanin haske (rãnã)?

English

(the sun) as a shining torch

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma mai kira zuwa ga allah da izninsa, kuma fitila mai haskakãwa.

English

a caller to allah by his permission and as a light shedding lamp.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

"ya sanya watã a cikinsu, yana mai haske, ya sanya rãnã babbar fitila?"

English

"'and made the moon a light in their midst, and made the sun as a (glorious) lamp?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

albarka ta tabbata ga wanda ya sanya masaukai (na tafiyar wata) a cikin sama kuma ya sanya fitila da watã mai haskakewa a cikinta.

English

blessed be he who has placed in the heaven big stars, and has placed therein a great lamp (sun), and a moon giving light.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

allah ne hasken sammai da ƙasa, misãlin haskensa, kamar tãgã, a cikinta akwai fitila, fitilar a cikin ƙarau, ƙarau ɗin kamar shi taurãro ne mai tsananin haske, anã kunna shi daga wata itãciya mai albarka, ta zaitũni, bã bagabashiya ba kuma bã bayammaciya ba, manta na kusa ya yi haske, kuma kõ wuta ba ta shãfe shi ba, haske a kan haske, allah na shiryar da wanda yake so zuwa ga haskensa.

English

allah is the light of the heavens and the earth. the parable of his light is as if there were a niche and within it a lamp: the lamp enclosed in glass: the glass as it were a brilliant star: lit from a blessed tree, an olive, neither of the east nor of the west, whose oil is well-nigh luminous, though fire scarce touched it: light upon light!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,948,229,746 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK