From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
da farko dai, yawan adadin su na maye gurbi a cikin rabawar rna.
first of all, their relatively high mutation rates in rna replication.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
ko yaya dai, yawan maye gurbi na covs ya ninka sau miliyan sama da na ƙungiyar sojojinsu.
nevertheless, mutation rates of covs are about a million times higher than those of their hosts.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
bugu da kari, yawan maye gurbi yakan zama mafi girma yayin da covs ba su dace da mai zama da su ba.
in addition, mutation rate is often high when covs are not well adapted to the host.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
mers-cov yana haifar da ciwo mai laushi kuma yana riƙe da ƙarancin maye gurbi a cikin waɗannan dabbobi.
mers-cov causes very mild disease and maintains a relatively low mutation rate in these animals.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
a takaice dai, wadannan maye gurbi na amino acid na iya zama mai matukar mahimmanci ga karbar kwayar cuta a jikin mutum.
in other words, these two amino acid substitutions might be critical to viral adaption to humans.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
bugu da kari, saurin maye gurbi da sake halittar gado shima yana fitar da cigaban hcov kuma yana zama matakai biyu masu mahimmanci a wannan aikin.
in addition, rapid mutation and genetic recombination also drive hcov evolution and serve as two important steps in this process.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
domin wannan ya faru, hcovs na bukatar su rubanya a cikin mutane zuwa isasshen mataki don ba da damar tattaruwar maye gurbi da zai ci galabar dalilan ƙuntatawa na mafaka.
for this to happen, hcovs have to replicate in humans to sufficient extent to allow the accumulation of adaptive mutations that counteract host restriction factors.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
maye gurbi da kuma daidaitawa ne suka haifar da juyin halittun coronaviruses (covs) da wajen zaman su, har ma da mutane, zuwa dubban shekaru.
mutation and adaptation have driven the co-evolution of coronaviruses (covs) and their hosts, including human beings, for thousands of years.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
idan kana da tambaya game da yin tafiya, ko wani sha’ani, ko wani aiki, ko cike gurbi ko wani abu to kana bukatar taimako kar kaji komai ka sanar damu ka ba crt goyon baya.
if you have any questions about travel, events, a major workstream, or coverage challenge, or anything else you may need help with, please don’t hesitate to notify and work with the crt.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
aka ce mata, "ki shiga a gidan sarauta." to, a lõkacin da ta gan shi, ta yi zatona wai gurbi ne, kuma ta kuranye daga ƙwaurinta.
it was said to her: enter the palace; but when she saw it she deemed it to be a great expanse of water, and bared her legs.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
idan aka kwatanta da sars-cov da babban maye gurbi, adadin maye gurbi na sars-cov-2 na kasa sosai, bayar da shawarar mafi girman matakin karbuwa ga mutane.
compared to sars-cov with a high mutation rate, the mutation rate of sars-cov-2 is apparently lower, suggestive of a higher level of adaptation to humans.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality: