From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
ya ku waɗanda suka yi ĩmãni, kada ku bi hanyõyin shaiɗan.
believers, do not follow the footsteps of satan; whoever does so will be made by satan to commit indecency and sin.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah yanã nufin ya bayyana muku, kuma ya shiryar da ku hanyõyin waɗanda suke a gabãninku kuma ya karɓi tũbarku.
allah intendeth to expound unto you and to guide you into the dispensations of those before you and relent toward you.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah yanã nufin ya bayyana muku, kuma ya shiryar da ku hanyõyin waɗanda suke a gabãninku kuma ya karɓi tũbarku. kuma allah masani ne mai hikima.
allah desires to explain [the laws] to you, and to guide you to the customs of those who were before you, and to turn toward you clemently, and allah is all-knowing, all-wise.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
dashĩ, allah yanã shiryar da wanda ya bi yardarsa zuwa ga hanyõyin aminci, kuma yanã fitar da su daga duffai zuwa ga haske da izninsa, kuma yanã shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya.
by which allah guides those who pursue his pleasure to the ways of peace and brings them out from darknesses into the light, by his permission, and guides them to a straight path.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"sa'an nan ki ci daga dukan 'ya'yan itãce, sabõda haka ki shiga hanyõyin ubangijinka, sunã hõrarru."
"then, eat of all fruits, and follow the ways of your lord made easy (for you)."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"sa'an nan ki ci daga dukan 'ya'yan itãce, sabõda haka ki shiga hanyõyin ubangijinka, sunã hõrarru." wani abin shã yanã fita daga cikunanta, mai sãɓãwar launukansa a cikinsa akwai wata warkewa ga mutãne.
eat every kind of fruit, and follow the easy ways of your lord' from its belly comes forth a drink (honey) of many hues in which there is healing for people.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting