From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
ka na ci abinci
Last Update: 2023-09-25
Usage Frequency: 1
Quality:
amman idan ka na da tarin
but if you have the cough
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
"lalle kai, ka kasance mai gani gare mu."
"for thou art he that (ever) regardeth us."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
wancan yãnã daga abin da ubangijinka ya yi wahayi zuwa gare ka na hikima.
(muhammad), these are words of wisdom which your lord has revealed to you.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ka karanta abin da aka yi wahayi zuwa gare ka, na littãfin ubangijinka.
and recite that which hath been revealed unto thee of the scripture of thy lord.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
idan anobar ta tsai da kai ofishi jakadancin ka na iya tainaka maka neman jirjin kasar ka nemi bashi na gaggawa don siyan tiketi ko ka nene takarda na gaggawa.
if you have been stranded due to the pandemic, your nearest consulate may be able to help you find a flight home, arrange an emergency loan so you can buy a ticket, or provide an emergency passport.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
ka karanta abin da aka yi wahayi zuwa gare ka, na littãfin ubangijinka. bãbu mai musanyãwa ga kalmõminsa kuma bã zã kã sãmi wata madõgara ba daga waninsa.
(o prophet), recite to them from the book of your lord what has been revealed to you for none may change his words; (and were you to make any change in his words) you will find no refuge from him.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
wancan yãnã daga abin da ubangijinka ya yi wahayi zuwa gare ka na hikima. kuma kada ka sanya wani abin bautãwa na daban tãre da allah har a jẽfa ka a cikin jahannama kanã wanda ake zargi, wanda ake tunkuɗẽwa
that is of the wisdom thy lord set not up with god another god, or thou wilt be cast into gehenna, reproached and rejected.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lalle mũ, mun halatta maka mãtanka waɗanda ka bai wa sadãkõkinsu da abin da hannun dãmanka ya mallaka daga abin da allah ya bã ka na ganĩma, da 'yã'yan baffanka, da 'ya'yan goggonninka da 'yã'yan kãwunka da 'yã'yan innõninka waɗanda suka yi hijira tãre da kai, da wata mace mũmina idan ta bãyar da kanta ga annabi, idan shi annabi yanã nufin ya aure ta (hãlin wannan hukunci) kẽɓe yake gare ka, banda gamũminai.
verily, we have made lawful to you your wives, to whom you have paid their mahr (bridal money given by the husband to his wife at the time of marriage), and those (captives or slaves) whom your right hand possesses - whom allah has given to you, and the daughters of your 'amm (paternal uncles) and the daughters of your 'ammah (paternal aunts) and the daughters of your khal (maternal uncles) and the daughters of your khalah (maternal aunts) who migrated (from makkah) with you, and a believing woman if she offers herself to the prophet, and the prophet wishes to marry her; a privilege for you only, not for the (rest of) the believers.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: