Results for kullum translation from Hausa to English

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Hausa

English

Info

Hausa

arial na yau da kullum

English

arial regular

Last Update: 2023-09-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

_kasa tagogi cikin ƙungiyoyi kullum

English

_always group windows

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

iya bautãwa sa muku albarka a kullum

English

may god bless you always

Last Update: 2024-04-26
Usage Frequency: 3
Quality:

Hausa

alamun kullum sun hada da zazzabi, tari, da matsalar numfashi.

English

common symptoms include fever, cough, and shortness of breath.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

fayil na '%s' ba wani fayil ko gafaka na yau da kullum ba.

English

file '%s' is not a regular file or directory.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

wanke hannayen kullum da sabulu da dumamen ruwa, sa ku busar da hannayen akan tsabtacen tawul.

English

frequently wash your hands with soap and warm water, and then dry your hands on a clean towel.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

ma'aikatan lafiyar thailad suna kara karfafa mutane da su saka kariyar fuska a gida kuma su wanke su a kullum.

English

thailand's health officials are encouraging people to make cloth facemasks at home and wash them daily.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kungiyar kula da kariya daga cuta na turai wato european center for diseas prvention and control (sabuntawa na yau da kullum)

English

european centre for disease prevention and control (daily updates)

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

hakanan mutane na iya kamuwa da cutar ta huhu ko kuma mura na yau da kullum, misali idan basu wanke hannayensu ba kafin su taɓa idanunsu, hanci da bakinsu.

English

people can also become infected with respiratory diseases such as influenza or the common cold, for example, if they do not wash their hands before touching their eyes, nose, or mouth (i.e., mucous membranes).

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

don iya canza zuwa yanayin yanzu da sa’oin ayukan mu na yau da kullum, muna tunanin canza lokacin domin iya kai ga tsarin mu na shekara 2020-2021

English

to adjust to our new reality and daily working hour expectations, we intend to adjust the timeline for the delivery of our 2020-2021 annual plan.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

anan, an sake haɗawa da sars-cov a zaman misali na yau da kullum, wanda kuma ya nuna tabbataccen zaɓi na ɗabi'a yayin watsuwa tsakanin jinsuna.

English

herein, recombination of sars-cov is taken as a typical example, which also showed evidence of positive selection during interspecies transmission events.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

ilimin yara na farko akan tsara su ne wa yara yan shekaru kasa da 3 kuma ana musu lakabi da kafin makaranta, makarantun jarirai, da na yara, dama wasu shirye-shiryen yara kullum na rana.

English

early childhood educational programmes are usually designed for children below the age of 3 and may refer to preschools, nursery schools, kindergartens, and some day care programmes.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

domin magance kamuwa da cutan staphylococcal a asibitai, an gano cewa babban amfanin wanke hannu har kashi 20% da karamar karin amfanin wanda aka samo lokacin wanke hannu kullum ya karu fiye da kashi 35%.

English

for control of staphylococcal infections in hospitals, it has been found that the greatest benefit from hand-cleansing came from the first 20% of washing, and that very little additional benefit was gained when hand cleansing frequency was increased beyond 35%.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

a wasu kasashen da ma yankunan, guraben kafin shiga makaranta da ma makarantar jarirai ana daukar su tamkar aikin yau da kullum kuma ba'a rufe su tare da wannan matakai na rufe makarantu ba. a kasar amurka a jahar washington hukumar kula da yara matasa dama iyali su bukaci bagaren kula da yara da ilimin farko ya cigaba da aiki.

English

in some countries and territories, preschools and day cares are considered necessary services and have not closed in tandem with broader school closure measures.in the united states, the washington state department of children, youth, and families encouraged child care and early learning centres to stay open.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,906,580,253 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK