From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
bisa ƙudurcẽwar ubanku ibrãhĩm, shĩ ne ya yi muku sũna musulmi daga gabãnin haka.
[it is] the religion of your father, abraham.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ku kashe yũsufu, kõ kuwa ku jẽfa shi a wata ƙasa, fuskar ubanku ta wõfinta sabõda ku, kuma ku kasance a bãyansa mutãne sãlihai.
"kill yusuf (joseph) or cast him out to some (other) land, so that the favour of your father may be given to you alone, and after that you will be righteous folk (by intending repentance before committing the sin)."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
kuma a lõkacin da ya yi musu tattali da tattalinsu, ya ce: "ku zo mini da wani ɗan'uwa nãku daga ubanku.
and when he had furnished them forth with provisions (according to their need), he said: "bring me a brother of yours from your father; (he meant benjamin).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
babbansu ya ce: "shin, ba ku sani ba cẽwa lalle ne ubanku yariƙi alkawari daga allah a kanku, kuma daga gabanin haka akwai abin da kuka yi na sakaci game da yũsufu?
said the eldest of them, 'do you not know how your father has taken a solemn pledge from you by god, and aforetime you failed regarding joseph?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"ku kõma zuwa ga ubanku, ku gaya masa: yã bãbanmu, lalle ne ɗanka yã yi sãta, kuma ba mu yi shaida ba fãce da abin da muka sani, kuma ba mu kasance mun san gaibu ba."
"go to our father and tell him, 'father, your son committed theft. we say only what we have seen and we have no control over the unseen.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting