From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
castighiamo in tal modo altri, che il miscredente?
kuma lalle, bã mu yi wa kõwa irin wannan sakamako, fãce kafirai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
“o voi due, gettate nell'inferno ogni miscredente testardo,
(a ce wa malã'iku), "ku jẽfa, a cikin jahannama, dukan mai yawan kãfirci, mai tsaurin rai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
restò confuso il miscredente: allah non guida i popoli che prevaricano.
sai aka ɗimautar da wanda yakãfirta. kuma allah ba ya shiryar da mutãne azzãlumai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
pregò noè: “signore, non lasciare sulla terra alcun abitante che sia miscredente!
kuma nũhu ya ce: "ya ublngijina! kada ka bari, a kan ƙasa, daga cikin kãfirai, wanda ke zama a cikin gida."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
[sarà detto ai miscredenti] “andate verso quel che tacciavate di menzogna!
ku tafi zuwa ga abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: