Results for scacciare translation from Italian to Hausa

Italian

Translate

scacciare

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Italian

Hausa

Info

Italian

poi iblîs li fece inciampare e scacciare dal luogo in cui si trovavano.

Hausa

sai shaiɗan ya talãlãɓantar da su ga barinta, sai ya fitar da su daga abin da suka kasance a cikinsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Italian

la mia ricompensa è in allah. non posso scacciare quelli che hanno creduto e che incontreranno il loro signore.

Hausa

bã zan tambaye ku wata dũkiya ba akansa, ijãrata ba ta zama ba, fãce daga allah, kuma ban zama mai kõrar waɗanda suka yĩ ĩmãni ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Italian

non combatterete contro gente che ha violato i giuramenti e cercato di scacciare il messaggero? sono loro che vi hanno attaccato per primi.

Hausa

shin, bã ku yaƙin mutãne, waɗanda suka warware rantsuwõyinsu, kuma suka yi niyya ga fitar da manzo, kuma sũ ne suka fãra muku, tun a farkon lõkaci?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Italian

e quando vi avvolse nel sonno come in un rifugio da parte sua, fece scendere su di voi acqua dal cielo, per purificarvi e scacciare da voi la sozzura di satana, rafforzare i vostri cuori e rinsaldare i vostri passi.

Hausa

a lõkacin da (allah) yake rufe ku da gyangyaɗi, ɗõmin aminci daga gare shi, kuma yanã saukar da ruwa daga sama, a kanku, dõmin ya tsarkake ku da shi, kuma ya tafiyar da ƙazantar shaiɗan daga barinku, kuma dõmin ya ɗaure a kan zukãtanku, kuma ya tabbatar da ƙafãfu da shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
9,570,940,924 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK