Results for actos translation from Spanish to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

Spanish

Hausa

Info

Spanish

actos

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Spanish

Hausa

Info

Spanish

de sus actos!

Hausa

daga abin da suka kasance sunã aikatãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Spanish

¿os llegáis a los hombres, salteáis y cometéis actos reprobables en vuestras reuniones?».

Hausa

"ashe, lalle kũ kunã je wa maza, kuma ku yi fashin hanya kuma ku je, a cikin majalisarku da abin da bã shi da kyau?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Spanish

quien decida hacerla en esos meses se abstendrá durante la peregrinación de comercio carnal, de cometer actos impíos y de discutir.

Hausa

to, wanda ya yi niyyar hajji a cikinsu to bãbu jimã'i kuma bãbu fãsiƙanci, kuma bãbu jãyayya a cikin hajji.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Spanish

nosotros resucitamos a los muertos. inscribimos todo lo que antes hicieron, así como las consecuencias de sus actos. todo lo tenemos en cuenta en un libro claro.

Hausa

lalle mũ, mũ ne ke rãyar da matattu kuma mu rubũta abin da suka gabãtar, da gurãbunsu, kuma kõwane abu mun ƙididdige shi, a cikin babban littãfi mabayyani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Spanish

así, pues, llama. sigue la vía recta, como se te ha ordenado, y no sigas sus pasiones. y di: «creo en toda escritura que alá ha revelado. se me ha ordenado que haga justicia entre vosotros. ¡alá es nuestro señor y señor vuestro! nosotros responderemos de nuestros actos y vosotros de los vuestros. ¡que no haya disputas entre nosotros y vosotros! alá nos reunirá... ¡es Él el fin de todo!»

Hausa

sabõda haka, sai ka yi kira kuma kai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kuma kada ka bi son zũciyõyinsu, kumaka ce, "nã yi ĩmãni da abin da allah ya saukar na littãfi, kuma an umurce ni da in yi ãdalci a tsakãninku. allah ne ubangijinmu, kuma shĩ ne ubangijinku, ayyukanmu nã gare mu, kuma ayyukanku nã gare ku, kuma bãbu wata hujja a tsakãninmu da tsakãninku. allah zai tara mu, kuma zuwa gare shi makõma take."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
7,743,782,233 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK