Usted buscó: disorder (Inglés - Hausa)

Traducción automática

Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.

English

Hausa

Información

English

disorder

Hausa

 

De: Traducción automática
Sugiera una traducción mejor
Calidad:

Contribuciones humanas

De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.

Añadir una traducción

Inglés

Hausa

Información

Inglés

beware! they do spread disorder but they realize it not.

Hausa

to, lalle ne su, sũne mãsu ɓarna, kuma amma bã su sansancewa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

i fear he may change your religion, or spread disorder in the land.”

Hausa

lalle ne nĩ, inã tsõron ya musanya addininku, kõ kuwa ya bayyana ɓarna a cikin kasã."

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

there were in that city nine persons who spread disorder in the land, and did not reform.

Hausa

kuma waɗansu jama'a tara sun kasance a cikin birnin, sunã yin ɓarna, kuma bã su kyautatãwa. suka ce: "ku yi rantsuwa da allah, lalle zã mu kwãnan masa, shi da mutãnensa sa'an nan mu ce wa waliyyinsa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

is it possible that if placed in authority you will create disorder in the land and sever your bonds of relationship?

Hausa

to, shin, kunã fãtan idan kun jũya (daga umurnin) zã ku yi ɓarna a cikin ƙasã, kuma ku yan yanke zumuntarku?

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

she said, 'kings, when they enter a city, disorder it and make the mighty ones of its inhabitants abased.

Hausa

ta ce: "lalle sarakuna idan sun shiga wata alƙarya, sai su ɓãta ta, kuma su sanya mãsu darajar mutãnenta ƙasƙantattu.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

for when his back is turned he goes about spreading disorder in the land, destroying fields and flocks; but god does not love disorder.

Hausa

kuma idan ya jũya sai ya yi gaggawa a cikin ƙasa dõmin ya yi ɓarna a cikinta, kuma ya halaka shũka da 'ya'yan dabbõbi. kuma allah bã ya son ɓarna.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

(then they were enjoined:) "eat and drink of what allah has provided and do not spread disorder on the earth."

Hausa

"ku ci kuma ku sha daga arziƙin ubangijinku, kuma kada ku yi fasadi, a cikin ƙasa, kuna mãsu ɓarna."

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

and were it not for allah's repelling some men with others, the earth would certainly be in a state of disorder; but allah is gracious to the creatures.

Hausa

kuma bã dõmin tunkuɗẽwar allah ga mutãne sãshensu da sãshe ba lalle ne dã ƙasa tã ɓãci; kuma amma allah ma'abũcin falala ne a kan tãlikai.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

we announced to the children of israel in the book: "you will surely create disorder twice in the land, and become exceedingly arrogant."

Hausa

kuma mun hukunta zuwa ga bani isrã'ĩla a cikin littãfi, cewa lalle ne, kunã yin ɓarna a cikin ƙasa sau biyu, kuma lalle ne kunã zãlunci, zãlunci mai girma.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

and the leaders of pharaoh's people said to him: "would you allow moses and his people to create disorder in the land and discard you and your gods?"

Hausa

kuma mashawarta daga mutãnen fir'auna suka ce: "shin, zã ka bar mũsã da mutãnensa dõmin su yi ɓarna a cikin ƙasa, kuma ya bar ka, kai da gumãkanka?"

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

pharaoh said, "let me kill moses, let him call upon his lord, i fear that he may cause you to change your religion, or that he may cause disorder in the land."

Hausa

kuma fir'auna ya ce: "ku bar ni in kashe mũsã, kuma shĩ, ya kirãyi ubangijinsa. lalle ne nĩ, inã tsõron ya musanya addininku, kõ kuwa ya bayyana ɓarna a cikin kasã."

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

allah replied, "i know what you do not know." after this he taught adam the names of all things. then he set these before the angels and asked, "tell me the names of these things, if you are right (in thinking that the appointment of a vicegerent will cause disorder)".

Hausa

kuma ya sanar da Ãdam sũnãye dukansu, sa'an nan kuma ya gitta su a kan malã'iku, sa'n nan ya ce: "ku gaya mini sũnayen waɗannan, idan kun nasance mãsu gaskiya."

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Obtenga una traducción de calidad con
7,759,420,089 contribuciones humanas

Usuarios que están solicitando ayuda en este momento:



Utilizamos cookies para mejorar nuestros servicios. Al continuar navegando está aceptando su uso. Más información. De acuerdo