Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
then made it dry and dark.
sa'an nan ya mayar da ita ƙeƙasassa, baƙa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
that shoots sparks like dry faggots,
lalle ne, ita, tanã jifã da tartsatsi kamar sõraye.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
then made it dry dark, flaky stubble,
sa'an nan ya mayar da ita ƙeƙasassa, baƙa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
he created man from dry clay like earthen vessels,
yã halitta mutum daga ƙẽkasasshen yumɓu kumar kasko.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
dry with a clean towel or allow to air dry.
bushewa da tawul mai kyaw kokuma a shanya a iska a barshi ya bushe.
Última actualización: 2023-12-11
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
common symptoms include a fever, dry cough, and fatigue.
alamun yau da kullun sun haɗa da zazzabi, bushe tari, da gajiya.
Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
he has created man from dry, rotten clay like the potter's,
yã halitta mutum daga ƙẽkasasshen yumɓu kumar kasko.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and in the tribe of a’ad, when we sent a dry windstorm upon them.
kuma ga Ãdãwa, a lõkacin da muka aika iska ƙẽƙasasshiya a kansu.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
frequently wash your hands with soap and warm water, and then dry your hands on a clean towel.
wanke hannayen kullum da sabulu da dumamen ruwa, sa ku busar da hannayen akan tsabtacen tawul.
Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
certainly we created man out of a dry clay [drawn] from an aging mud,
kuma lalle ne mun halicci mutum daga ƙeƙasasshiyar lãka, daga baƙin yumɓu wanda ya canja.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
for we sent against them a single mighty blast, and they became like the dry stubble used by one who pens cattle.
lalle mũ, mun aika tsãwa guda a kansu, sai suka kasance kamar yãyin mai shinge.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and the king said: verily i saw seven fat kine which seven lean ones are devouring and seven green cornears and seven others dry.
kuma sarki ya ce: "lalle ne, nã yi mafarki; nã ga shãnu bakwai mãsu ƙiba, waɗansu bakwai rãmammu, sunã cin su, da zangarku bakwai kõre-kõre da waɗansu ƙeƙasassu.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
and coin for them the similitude of the life of the world as water which we send down from the sky, and the vegetation of the earth mingleth with it and then becometh dry twigs that the winds scatter.
ka buga musu misãlin rãyuwar dũniya, kamar ruwane wanda muka saukar da shi daga sama sa'an nan tsirin ƙasa ya garwaya da shi, sa'an nan ya wãyi gari dudduga, iska tanã shiƙar sa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and (as for) the moon, we have ordained for it stages till it becomes again as an old dry palm branch.
kuma da watã mun ƙaddara masa manzilõli, har ya kõma kamar tsumagiyar murlin dabĩno wadda ta tsũfa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
(sometimes later), the king dreamt that seven lean cows were eating seven fat ones and that there were seven green ears of corn and seven dry ones.
kuma sarki ya ce: "lalle ne, nã yi mafarki; nã ga shãnu bakwai mãsu ƙiba, waɗansu bakwai rãmammu, sunã cin su, da zangarku bakwai kõre-kõre da waɗansu ƙeƙasassu. yã kũ jama'a!
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
Se han ocultado algunas traducciones humanas de escasa relevancia para esta búsqueda.
Mostrar los resultados de escasa relevancia para esta búsqueda.