Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De: Traducción automática
Sugiera una traducción mejor
Calidad:
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
and allah has given you houses for staying, and made some houses from the hides of animals, which are easy for you on your day of travel and on the day of stopover – and from their wool, and fur, and hair, some household items and utilities for a while.
kuma allah ne ya sanya muku daga gidajenku wurin natsuwa, kuma ya sanya muku daga fatun dabbõbin ni'ima wasu gidãje kunã ɗaukar su da sauƙi a rãnar tafiyarku da rãnar zamanku, kuma daga sũfinsu da gãshinsu da gẽzarsu (allah) ya sanya muku kãyan ɗãki da na jin dãɗi zuwa ga wani lõƙaci.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
"thus will your lord choose you and teach you the interpretation of dreams (and other things) and perfect his favour on you and on the offspring of ya'qub (jacob), as he perfected it on your fathers, ibrahim (abraham) and ishaque (isaac) aforetime!
"kuma kãmar wancan ne, ubangijinka yake zãɓen ka, kuma ya sanar da kai daga fassarar lãbãrai, kuma ya cika ni'imõminsa a kanka, kuma a kan gidan yãƙũba kãmar yadda ya cika su a kan ubanninka biyu, a gabãni, ibrãhĩm da is'hãƙa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
Se han ocultado algunas traducciones humanas de escasa relevancia para esta búsqueda.
Mostrar los resultados de escasa relevancia para esta búsqueda.