Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
over which you will see no curves or elevations.
"bã ka ganin karkata a cikinsa, kuma bã ka ganin wani tudu."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
they cannot listen to the speech of those on higher elevations and they are targeted from every side.
bã zã su iya saurãre zuwa ga jama'a mafi ɗaukaka (malã'iku) ba, kuma anã jĩfar su daga kõwane gẽfe.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
enter paradise, [o people of the elevations]. no fear will there be concerning you, nor will you grieve."
ku shiga aljanna, bãbu tsõro akanku, kuma ba ku zama kunã baƙin ciki ba."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
and the dwellers of the elevations will call to men they recognize by their features, saying, “your hoardings did not avail you, nor did your arrogance.”
kuma abõkan a'araf suka kirãyi wasu maza, sunã sanin su da alãmarsu, suka ce: "tãrawar dũkiyarku da abin da kuka kasance kunã yi na girman kai, bai wadãtar ba daga barinku?"
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
and between them is a partition, and on the elevations are men who recognize everyone by their features. they will call to the inhabitants of the garden, “peace be upon you.” they have not entered it, but they are hoping.
kuma a tsakãninsu akwai wani shãmaki, kuma a kan a'arãf akwai wasu maza sunã sanin kõwa da alãmarsu; kuma suka kirãyi abõkan aljamia cẽwa: "aminci ya tabbata a kanku: "ba su shige ta ba, alhãli kuwa sũ, sunã tsammãni.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible