Vous avez cherché: addition (Anglais - Hausa)

Anglais

Traduction

addition

Traduction

Hausa

Traduction
Traduction

Traduisez instantanément des textes, des documents et des voix avec Lara

Traduire maintenant

Contributions humaines

Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.

Ajouter une traduction

Anglais

Hausa

Infos

Anglais

in addition, the angels will assist him.

Hausa

kuma malã'iku a bãyan wancan, mataimaka ne.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition, nlrp3 inflammasome activation in bats is defective.

Hausa

bugu da kari, kunnawar nlrp3 cikin jemagu na da illa.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

if true, display date in the clock, in addition to time.

Hausa

in da gaske, ka nuna kwanan wata cikin agogon, a haɗe da lokaci.

Dernière mise à jour : 2014-08-20
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

foul mouthed, and in addition to all this, of improper lineage.

Hausa

mai girman kai, bãyan haka kuma la'ĩmi (bã ya son alhẽri).

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition there will be maces of iron (to punish) them.

Hausa

kuma sunã da waɗansu gwalmõmin dũka na baƙin ƙarfe.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition, mutation rate is often high when covs are not well adapted to the host.

Hausa

bugu da kari, yawan maye gurbi yakan zama mafi girma yayin da covs ba su dace da mai zama da su ba.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

he said, “he has done you wrong by asking your ewe in addition to his ewes.

Hausa

(dãwũda) ya ce: "lalle, haƙiƙa ya zãlunce ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Avertissement : un formatage HTML invisible est présent

Anglais

whoever gives a virtuous loan to god will receive double from him in addition to an honorable reward.

Hausa

wãne ne wanda zai ranta wa allah rance mai kyau dõmin allah ya ninka masa shi (a dũniya) kuma yanã da wani sakamako na karimci (a lãhira)?

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

and we gave him isaac and jacob in addition, and all [of them] we made righteous.

Hausa

kuma muka ba shi is'haka da ya'aƙuba a kan daɗi alhãli kuwa dukansu mun sanya su sãlihai.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition, given the therapeutic effects, some disadvantages associated with the plasma should be considered carefully.

Hausa

bugu da kari, da aka ba da tasirin warkewa, za a yi la’akari da wasu kasala da ke da alaƙa da plasma a hankali.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition, rapid mutation and genetic recombination also drive hcov evolution and serve as two important steps in this process.

Hausa

bugu da kari, saurin maye gurbi da sake halittar gado shima yana fitar da cigaban hcov kuma yana zama matakai biyu masu mahimmanci a wannan aikin.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition to cellular receptors, the outcome of interspecies transmission of hcovs is also governed by other host dependency and restriction factors.

Hausa

baya ga tantanin halita mai karban sako, sakamakon watsuwar hcovs ta tsakanin jinsuna shi ma ana sarrafa shi ta hanyar sauran abubuwan dogaro na mafaka da abubuwan ƙuntatawa.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition, cases of human-to-human transmission were reported by the ministry of health in tunisia.

Hausa

kari akan haka yada cutar tsakanin mutum da mutum a ka yo rahoton a kasar tunisia ta wajen hukumar lafiyar.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition to masks, health-care providers should wear fitted isolation gowns in order to further reduce contact with viruses.

Hausa

kari ga abin rufe fuska, ma’aikacin samar da kiwon lafiya yakamata su sanya rigunan kadaici don a kara rage hulɗa da ƙwayoyin cuta.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in addition to sars-cov-2, this also applies to mers-cov, which is well adapted to dromedary camels.

Hausa

baya ga sars-cov-2, wannan kuma ya shafi mers-cov, wanda ya dace da raƙuma masu tozo guda.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

[david] said, "he has certainly wronged you in demanding your ewe [in addition] to his ewes.

Hausa

(dãwũda) ya ce: "lalle, haƙiƙa ya zãlunce ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Avertissement : un formatage HTML invisible est présent

Anglais

and we made an appointment with moses for thirty nights and perfected them by [the addition of] ten; so the term of his lord was completed as forty nights.

Hausa

kuma muka yi wa'adi ga mũsã da dare talãtin kuma muka cikã su da gõma, sai miƙatin ubangijinsa ya cika dare arba'in.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

finally, in addition to the above methodology we will employ the kaplan-meier method with two outcomes (death and recovery) to estimate the case fatality ratio.

Hausa

a ƙarshe, kari akan hanyar da take sama zamu yi amfani da hanyar kaplan-meier tare da sakamako biyu (mutuwa da warkewa) don ƙididdige adadin mutuwa.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

da-ud said: assuredly he hath wronged thee in demanding thine ewe in addition to his ewes, and verily many of the partners oppress each other save such as believe and work righteous works, and few are they.

Hausa

(dãwũda) ya ce: "lalle, haƙiƙa ya zãlunce ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa. kuma lalle ne mãsu yawa daga abõkan tarayya, haƙiƙa, sãshensu na zambatar sãshe fãce waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai."

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Avertissement : un formatage HTML invisible est présent

Anglais

" after patient care.the addition of antiseptic chemicals to soap (""medicated"" or ""antimicrobial"" soaps) confers killing action to a hand-washing agent. "

Hausa

"bayan jiyyan mara lafiya. karin sinadarin kashe cuta a sabulu (sabulun ""maganin cuta"" ko ""maganin kwayoyin cuta) yana kara karfin kashe cuta ga man wanke hannu."

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Avertissement : un formatage HTML invisible est présent

Obtenez une traduction de meilleure qualité grâce aux
9,179,655,673 contributions humaines

Les utilisateurs demandent maintenant de l'aide :



Nous utilisons des cookies pour améliorer votre expérience utilisateur sur notre site. En poursuivant votre navigation, vous déclarez accepter leur utilisation. En savoir plus. OK