Vous avez cherché: deception (Anglais - Hausa)

Traduction automatique

Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.

English

Hausa

Infos

English

deception

Hausa

 

De: Traduction automatique
Suggérer une meilleure traduction
Qualité :

Contributions humaines

Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.

Ajouter une traduction

Anglais

Hausa

Infos

Anglais

but they will meet deception.

Hausa

to, da sannu zã su hau da wani sharri.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

so he misled them with deception.

Hausa

sai ya saukar da su da rũɗi.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

so he made them fall, through deception.

Hausa

sai ya saukar da su da rũɗi.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

those who deny the truth are in deception.

Hausa

kãfirai ba su a cikin kõme fãce rũɗu.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

thus he brought about their fall by deception.

Hausa

sai ya saukar da su da rũɗi.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

and what is the life of this world, but goods and chattels of deception?

Hausa

kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce ɗan jin dãɗin rũɗi kawai.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

beware of their mischievous deception concerning some of the matters that god has revealed to you.

Hausa

to, idan sun juya bãya, to, ka sani cewa, kawai allah yana nufin ya sãme su da masĩfa ne sabõda sãshen zunubansu.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

the life of this world is only the enjoyment of deception (a deceiving thing).

Hausa

kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce jin dãɗin rũɗi.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

or do they want to stage a deception? -- then only those who do not believe will be the ones who will be tricked.

Hausa

shin, sunã nufin wani kaidi ne? to, waɗanda suka kãfirta sũ ne waɗanda ake yi wa kaidi.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

satan makes them promises, and creates in them false desires; but satan's promises are nothing but deception.

Hausa

yanã yi musu alkawari, kuma yanã sanya musu gũri, alhãli shaiɗan bã ya yi musu wani wa'adĩn kõme face ruɗi.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

likewise did we make for every messenger an enemy,- evil ones among men and jinns, inspiring each other with flowery discourses by way of deception.

Hausa

kuma kamar wancan ne muka sanya wa kõwane annabi maƙiyi; shaiɗãnun mutãne da aljannu, sãshensu yanã yin ishãra zuwa sãshe da ƙawãtaccen zance bisa ga rũɗi.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

in the life to come there will be a terrible punishment, or god's forgiveness and approval: the life of this world is nothing but means of deception.

Hausa

kuma, alãmra akwai azãba mai tsanani da gãfara daga allah da yarda. kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce ɗan jin dãɗin rũɗi kawai.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

and do not be like her who unravels her yarn, breaking it into pieces, after she has spun it strongly. nor use your oaths as means of deception among you, because one community is more prosperous than another.

Hausa

kuma kada ku kasance kamar wadda ta warware zarenta a bãyan tukka, ya zama warwararku, kunã riƙon rantsuwõyinku dõmin yaudara a tsakãninku, dõmin kasancẽwar wata al'umma tãfi rĩba daga wata al'umma!

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

so when the governor saw his shirt torn from behind, he said, “indeed this is a deception of women; undoubtedly the deception of women is very great.”

Hausa

sa'an nan a lõkacin da ya ga rĩgarsa an tsãge ta daga bãya, ya ce: "lalle ne shi, daga kaidinku ne, mata! lalle ne kaidinku mai girma ne!"

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Avertissement : un formatage HTML invisible est présent

Anglais

and be not like a woman who breaks into untwisted strands the yarn which she has spun, after it has become strong. nor take your oaths to practise deception between yourselves, lest one party should be more numerous than another: for allah will test you by this; and on the day of judgment he will certainly make clear to you (the truth of) that wherein ye disagree.

Hausa

kuma kada ku kasance kamar wadda ta warware zarenta a bãyan tukka, ya zama warwararku, kunã riƙon rantsuwõyinku dõmin yaudara a tsakãninku, dõmin kasancẽwar wata al'umma tãfi rĩba daga wata al'umma! abin sani kawai allah yanã jarrabar ku da shi, kuma lalle ne yanã bayyana muku a rãnar ¡iyãma, abin da kuka kasance, a cikinsa, kunã sãɓã wajũna.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Obtenez une traduction de meilleure qualité grâce aux
7,747,845,068 contributions humaines

Les utilisateurs demandent maintenant de l'aide :



Nous utilisons des cookies pour améliorer votre expérience utilisateur sur notre site. En poursuivant votre navigation, vous déclarez accepter leur utilisation. En savoir plus. OK