Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
detection of antibodies (serology) can be used both for diagnosis and population surveillance.
gano garkuwar jikin (serology) akan yi amfani dashi ta wajen gwaji da sa ido kan jama’a.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and we turned them over to the right, and to the left, with their dog stretching its paws across the threshold.
munã jũya su wajen dãma da wajen hagu, kuma karensu yanã shimfiɗe da zirã'õ'in ƙafãfuwansa ga farfãjiya (ta kõgon).
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
we turn them to the right and to the left, and their dog [lies] stretching its forelegs at the threshold.
munã jũya su wajen dãma da wajen hagu, kuma karensu yanã shimfiɗe da zirã'õ'in ƙafãfuwansa ga farfãjiya (ta kõgon).
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
finally, early detection of a confirmed covid-19 case has exemplified the rapid implementation of this enhanced surveillance in the national network.
a ƙarshe, gano farkon lamarin covid-19 wanda aka tabbatar yana nuna misalin hanzarta aiwatar da wannan ingantaccen aikin sa ido a cikin hanyar sadarwar ƙasa.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and thou wouldst have deemed them awakes whereas they were asleep and we turned them over on the right side and on the left side, while their dog stretched forth his two forelegs on the threshold.
kuma kanã zaton su farkakku ne, alhãli kuwa sũ mãsu barci ne. munã jũya su wajen dãma da wajen hagu, kuma karensu yanã shimfiɗe da zirã'õ'in ƙafãfuwansa ga farfãjiya (ta kõgon).
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and thou wouldst have deemed them waking though they were asleep, and we caused them to turn over to the right and the left, and their dog stretching out his paws on the threshold.
kuma kanã zaton su farkakku ne, alhãli kuwa sũ mãsu barci ne. munã jũya su wajen dãma da wajen hagu, kuma karensu yanã shimfiɗe da zirã'õ'in ƙafãfuwansa ga farfãjiya (ta kõgon).
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
an earlier study on diseased pangolins also reported the detection of viral contigs from lung samples, which turn out to be similarly related to sars-cov-2.
wani binciken da ya gabata a kan pangolins masu cutuka shi ma ya ba da labarin gano alamun kwayar cutar virus daga samfuran huhu, wanda ya yi kama da masu alaƙa da sars-cov-2.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
on seeing them you would fancy them to be awake though they were asleep; and we caused them to turn their sides to their right and to their left, and their dog sat stretching out its forelegs on the threshold of the cave.
kuma kanã zaton su farkakku ne, alhãli kuwa sũ mãsu barci ne. munã jũya su wajen dãma da wajen hagu, kuma karensu yanã shimfiɗe da zirã'õ'in ƙafãfuwansa ga farfãjiya (ta kõgon).
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
these modifications based on the researchers continued work that to search for an optimal nucleic acid detection kit for rapid diagnosis, as well as the samples from respiratory tract including blood sampling, which increased the availability of different specimens, and supported bringing the specific antibody positive result into the confirmed criteria.
wadannan gyare-gyaren da aka danganta da masu binciken sun ci gaba da aikin da cewa don bincika ingantaccen ƙwayar cuta ta hanzari, da samfurori daga ƙwayar numfashi ciki har da samfurin jini, wanda ya haɓaka samar da samfurori daban-daban, kuma yana tallafawa samar da takamaiman sakamako na antibody. a cikin ka'idodin da aka tabbatar.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
" a first lab survey revealed that as of calendar week 12/2020 a total of at least 483,295 samples were tested up to and including week 12/2020 and 33,491 samples (6.9%) tested positive for sars-cov-2.in israel, researchers at technion and rambam hospital developed and tested a method for testing samples from 64 patients simultaneously, by pooling the samples and only testing further if the combined sample is found to be positive.in wuhan a makeshift 2000-sq-meter emergency detection laboratory named ""huo-yan"" (chinese: 火眼, or ""fire eye"" in english) was opened on 5 february 2020 by bgi, which can process over 10,000 samples a day. "
"binciken farko na dakin gwaji sun tabbatar da cewa a makon 12/2020 an gwada samfuri kimanin 483,295 har zuwa hade da makon 12/2020 da kuma samfuri 33.491 (kashi 6.9 bisa dari) wanda ya nuna akwai sars-cov-2. a isra’ila, masu bincike a technion da asibitin rambam sun habaka da kuma yin wani salon gwajin don gwajin samfuri daga masu jinya 64 atare, ta hanyar gwajin samfurin da tabbatar da cewa hadadden samfurin ne kawai ya tabbata. a wuhan an samu kimanin 2000-sq-meter a dakin gwaji na gaggawa wanda ake kira ‘’huo-yan’’ (da china: 火眼, ko ""fire eye"" a turance) wanda bgi suka budeshi a ranar 5 february 2020, wanda zai iya yin gwajin samfuri kimanin 10.000 a rana."
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
Certaines traductions humaines peu pertinentes ont été masquées.
Affichez les résultats peu pertinents.