Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
they impugned him.
sai suka ƙaryata shi.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
but they impugned him and hamstrung her.
sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka sõke ta.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
the people of lot impugned the apostles
mutãnen lũɗu sun ƙaryata manzanni.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
the inhabitants of aykah impugned the apostles,
ma'abũta ƙunci sun ƙaryata manzanni.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
so they impugned him, whereupon we destroyed them.
sabõda haka suka ƙaryata shi, sai muka halakar da sũ.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
[the people of] thamud impugned the apostles
samũdãwa sun ƙaryata manzanni.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
[the people of] ‘ad impugned the apostles,
Ãdãwa sun ƙaryata manzanni.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and the inhabitants of midian, and moses was also impugned.
da mãsu madyana, kuma an ƙaryata mũsã.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
so they impugned the two of them, whereat they were among those who were destroyed.
sai suka ƙaryata su sabõda haka suka kasance halakakku.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
if they impugn you, the people of noah had impugned before them and ‘ad and thamud,
kuma idan sun ƙaryata ka, to lalle haƙĩƙa, mutãnen nũhu da Ãdãwa da samũdawa, sun ƙaryata a gabaninsu.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
but they impugned him, whereupon the earthquake seized them, and they lay lifeless prostrate in their homes.
sai suka ƙaryata shi, sabõda haka tsãwa ta kãmã su, dõmin haka suka wãyi gari sunã guggurfãne.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
but you impugned [me and my summons], so it will soon follow as a result.’
to, lalle ne, kun ƙaryata, sabõda haka al'amarin zã ya zama malizimci."
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
certainly there had come to them an apostle from among themselves, but they impugned him. so the punishment seized them while they were doing wrong.
kuma lalle ne haƙĩƙa wani manzo daga gare su, ya jẽmusu, sai suka ƙaryata shi, sabõda haka azãba ta kãma su, alhãli kuwa sũ ne mãsu zãlunci.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
but they impugned him. so we delivered him and those who were with him in the ark and we made them the successors, and we drowned those who denied our signs.
sai suka ƙaryata shi, sa'an nan muka kuɓutar da shi da wanda yake tãre da shi, a cikin jirgi, kuma muka sanya su mãsu mayẽwa, kuma muka nutsar da waɗanda suka ƙaryata ãyõyinmu.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
those who impugned shu'ayb became as if they had never lived there. those who impugned shu‘ayb were themselves the losers.
waɗanda suka ƙaryata shu'aibu kamar ba su zauna ba a cikinta, waɗanda suka ƙaryata shu'aibu, sun kasance sũ nemãsu hasãra!
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
[the people of] ‘ad impugned [their apostle]. so how were my punishment and warnings?
Ãdãwa sun ƙaryata, to, yãya azãbãta take, da gargaɗina?
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and noah’s people, we drowned them when they impugned the apostles, and we made them a sign for mankind, and we have prepared for the wrongdoers a painful punishment.
kuma mutãnen nũhu, a lõkacin da suka ƙaryata manzanni, muka nutsar da su, kuma muka sanya su wata ãya ga mutãne, kuma muka yi tattalin azãba mai raɗaɗi ga azzãlumai.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
such were [the people of] ad: they impugned the signs of their lord and disobeyed his apostles, and followed the dictates of every obstinate tyrant.
haka Ãdãwa suka kasance, sun yi musun ãyõyin ubangijinsu, kuma sun sãɓa wa manzanninsa, kuma sun bi umurnin dukan mai girman kai, makangari.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
then we sent our apostles successively. whenever there came to a nation its apostle, they impugned him, so we made them follow one another [to extinction] and we turned them into folktales.
sa'an nan kuma muka aika da manzanninmu jẽre a kõda yaushe manzon wata al'umma ya jẽ mata, sai su ƙaryata shi, sabõda haka muka biyar da sãshensu ga sãshe, kuma muka sanya su lãbãrun hĩra.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and the inhabitants of aykah and the people of tubbac. each [of them] impugned the apostles, and so my threat became due [against them].
da ma'abũta ƙunci da mutãnen tubba'u, kõwanensu ya ƙaryata manzanni, sai ƙyacẽwata ta tabbata.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :